Blog Archive

Powered by Blogger.

Shin Ana Iya Daukar Cuta Ta Hanyar yin Sumbatar Juna?

Ba haka bane lallai. Amma kuma hakan zai iya aukuwa ta hanyar yada wasu kwayoyin cuta. A cewar Teena Chopra, Manajin Darakta a cibiyar kiwon...


Ba haka bane lallai. Amma kuma hakan zai iya aukuwa ta hanyar yada wasu kwayoyin cuta. A cewar Teena Chopra, Manajin Darakta a cibiyar kiwon lafiya a jami’ar Wayne da kuma cibiyar kiwon lafiya ta Detroit ta yi nuni da cewar akwai yuwuwar a yada kwayoyin cuta kamar ta (HSB) 1 da ta 2. A nan ga abinda kake bukata ka sani dangane da cutar sanyi ta biyu ta STD kafin ka yi sumbata. Mene ya kamata ka sani akan kwayar cuta ta ( herpes) da sumbata: A cewar cibiyar kiyaye yaduwar cututtuka ta kasa, (NIAID) kwayar cuta ta (HSB 1 data 2) suna daya daga cikin wadanda aka fi sani suna yada ciwon sanyi suna kuma jimawa a jikin wanda ya kamu Matukar anyi wa mutum ya kamu kwayar cutar tana zama a jikin sa har zuwa tsawon shekaru kafin a iya magance ta kuma mutane basu san cewar sun harbu da kwayar cutar ba wadda kuma zasu iya yadata. Kwayar cutar ta HSB-1 itace ke haifar da kwayar cuta ta HSB-2 kuma ana iya yadata ta baki. A cewar cibiyar kare tazarar haihuwa ta kasa, in har ka damu da kwayar cutar ta( herpes) kuma kana da tabbacin abokiyar zaman ka tana da alamomin, ka tambaye ta kiyaye da alamomin dake nuna cewar zat iya barkewa domin jin alamun kaikayi da jin zafi alamu ne dake nuna cewar kuraje suna daf da fesowa. Zaka so ka baiwa abokiyar zaman ka kwarin gwaiwar cewar kwayar cutar ba wai tana kunyatarwa bace wani abin mamaki kwayar cutar ta yi kamarai ga rabin alumomin Amurka, inda daya daga cikin mutane shida suna dauke da ita. Wata hanyar da ake kare kai daga cutar: Idan abokiyar zaman ka tana da ita za ta iya tattunawa da likita akan yadda za a samar mata magani da zai rage kaifin yaduwara kwayar. Mene ne ciwon sanyi? A cewar cibiyar kula da yaduwar cututtuka ta kasa, ciwon sanyi da ake kira a Sifilis yana aukuwa ne a matakai hudu tare da kuma alamomi da ban-da-ban a mataki na farko. Mataki na farko na cutar Sifilis wanda ya kamu zai dinga fitar da kuraje a kusa da mafitsarar sa ko a bakin sa, inda kuma a mataki na biyu, kuraje zasu feso a jikin fatar jikin sa da jin zazzabi amma ba a ganin wata alama a mataki na uku. Mataki na hudu na Sifilis wanda ake ganin shi ne babban mataki ana danganta shi ne da matsalolin kiwon lafiya kuma in har aka bar kwayar cutar ba’a magance ta ba, za ta iya shafar zuciya da kwakwalwa da wasu sassan jiki. Cutar za ta iya yadata zuwa wani, inda za ta fara da kuraje a mataki na uku ta hanayar farjin mace da tuburar ta ko kuma tsotsar gaban mace harda sumbatar ta. A cewar Chopra ta hanayr da za a iya magance Sifilis shi ne a kauracewa zauw jima’I da matan banza ko kuma sumbatar su baki daya. . Copyright @leadershipayau

COMMENTS

Name

Al'ajabi,13,Android zone,69,Applications,3,Aure,25,Blogger zone,1,computer zone,4,Dadin Kowa sabon salo,27,Facebook zone,12,Free Browsing,2,Hausa Films,1,Hausa novels,1,hotuna,2,Java zone,15,Kannywood,55,kiwon lafiya,35,Mata,12,Musics,24,Network,21,News,146,others,16,siyasa,81,Soyayya,3,Symbian zone,5,Video clips,33,video tutorials,3,Whatsapp,1,
ltr
item
Ameer: Shin Ana Iya Daukar Cuta Ta Hanyar yin Sumbatar Juna?
Shin Ana Iya Daukar Cuta Ta Hanyar yin Sumbatar Juna?
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEjCjCGaXcmkcphTqHlLkONHeA1qo3QVOVAB7yYXTeiCqjjkMV3p69T7qGUYgNDZC7w6iRSvw5Nzpy12o-XYbcj7qG2AddYhMTaD4ykyI-ywygdeFWIuKyWdIrS6M_7Juv9Vi_sgV2pO_D31/s320/How-to-kiss.jpg
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEjCjCGaXcmkcphTqHlLkONHeA1qo3QVOVAB7yYXTeiCqjjkMV3p69T7qGUYgNDZC7w6iRSvw5Nzpy12o-XYbcj7qG2AddYhMTaD4ykyI-ywygdeFWIuKyWdIrS6M_7Juv9Vi_sgV2pO_D31/s72-c/How-to-kiss.jpg
Ameer
https://ameeryau.blogspot.com/2018/07/shin-ana-iya-daukar-cuta-ta-hanyar-yin.html
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/2018/07/shin-ana-iya-daukar-cuta-ta-hanyar-yin.html
true
2994989324915487916
UTF-8
Loaded All Posts Not found any posts VIEW ALL Readmore Reply Cancel reply Delete By Home PAGES POSTS View All RECOMMENDED FOR YOU LABEL ARCHIVE SEARCH ALL POSTS Not found any post match with your request Back Home Sunday Monday Tuesday Wednesday Thursday Friday Saturday Sun Mon Tue Wed Thu Fri Sat January February March April May June July August September October November December Jan Feb Mar Apr May Jun Jul Aug Sep Oct Nov Dec just now 1 minute ago $$1$$ minutes ago 1 hour ago $$1$$ hours ago Yesterday $$1$$ days ago $$1$$ weeks ago more than 5 weeks ago Followers Follow THIS PREMIUM CONTENT IS LOCKED STEP 1: Share to a social network STEP 2: Click the link on your social network Copy All Code Select All Code All codes were copied to your clipboard Can not copy the codes / texts, please press [CTRL]+[C] (or CMD+C with Mac) to copy