Kamar yadda yawancin masu amfani da wayar android suna iya fuskantar irin wannan matsalar musamman idan wayar taka ta android ta fado ta tsa...
Kamar yadda yawancin masu amfani da wayar android suna iya fuskantar irin wannan matsalar musamman idan wayar taka ta android ta fado ta tsage kokuma sanso dinta ya ta6u sai kaga wannan madannun guda uku acikinsu sun dena ta6uwa yadda ya kamata kokuma ya denayi kwata kwata,
.
kunsan ana iya samun irin wannan matsalar to idan haka ta faru ga kai ko waninka to insha Allah zaka iya gyara wannan matsalar ba saika chaje sansor ba
.
Abin da zakayi kawai shine da farko kayi download na wani application mai suna Simple Control
.
Zaku iya search dinsa a google kokuma kubi wannan link din ku daukoshi
.
Download Simple controler
.
Bayan kunyi download dinsa sai kuyi instal dinsa shikkenan kun gama zakuga ya fito daga kasan screen dinku idan bai fitoba saiku dan janyoshi daga gefe ko kasa shikkenan sai kuci gaba dayin amfani dashi kamar yadda kukeyi da na asalin wayar.
.
Allah ya bada sa,a
COMMENTS