shide wannan littafi Application ne wanda muka Kirkireshi domin taimakawa masu amfani da wayar android wajen sanin sirrikanta mun tsarashine...
shide wannan littafi Application ne wanda muka Kirkireshi domin taimakawa masu amfani da wayar android wajen sanin sirrikanta mun tsarashine ta yanda mai koyo zai koyi komi cikin sauki akwai darusa masu yawa acikin duk acikin harshen hausa abinde sai wanda ya gani idan kai ma,abocin ziyartar shafin nanne to zaka rinka ganin muna post akan android to da zarar ka saukar da wannan app din zaka dinga ganin irin darusan damukeyi
sabo da haka saiku garzaya daukoshi
.
Saiku danna download dake kasa domin saukar dashi akan wayoyinku
.
Samu dukkan Darrusanmu a shafukanmu na Facebook
| join group | Like page |
COMMENTS