Blog Archive

Powered by Blogger.

[News] Barayi sun haura gidan jarumi Sulaiman Bosho

abaran da muke samu daga masana'antar Kannywood na nuni da cewa wasu bata garin mutane sun haura a gidan fitaccen jarumin fina- finan Ha...



abaran da muke samu daga masana'antar Kannywood na nuni da cewa wasu bata garin mutane sun haura a gidan fitaccen jarumin fina- finan Hausa musamman ma a fagen barkwanci watau Suleiman Bosho. Haka ma dai kamar yadda muka samu daga majiyar ta mu wannan mummunan lamari ya faru ne a ranar Asabar din da ta gabata amma sai dai mun samu tabbacin cewa barayin ba su samu nasarar daukar wani muhimmin abu ba mai anfani sosai daga gidan. HausaTricks ta samu dai cewa barayin da zuwa yanzu bamu san adadin yawan su ba sun haura ne cikin gidan da dare kuma suka shiga wani daki suka hargitsa shi da nufin su samu abun da suke so amma sai ba su samu ba. Mai karatu dai zai iya tuna cewa a kwanan baya ma dai mun kawo maku labarin cewa jarumin ya koka da yadda a kullu yaumin yake ta kara samun masu yi masa bakin ciki da hassada da ma a wasu lokuttan kage.
.

Samu dukkan Darrusanmu a shafukanmu na Facebook
join group
Like page

COMMENTS

Name

Al'ajabi,13,Android zone,69,Applications,3,Aure,25,Blogger zone,1,computer zone,4,Dadin Kowa sabon salo,27,Facebook zone,12,Free Browsing,2,Hausa Films,1,Hausa novels,1,hotuna,2,Java zone,15,Kannywood,55,kiwon lafiya,35,Mata,12,Musics,24,Network,21,News,146,others,16,siyasa,81,Soyayya,3,Symbian zone,5,Video clips,33,video tutorials,3,Whatsapp,1,
ltr
item
Ameer: [News] Barayi sun haura gidan jarumi Sulaiman Bosho
[News] Barayi sun haura gidan jarumi Sulaiman Bosho
http://fm.nextwapblog.com/files/6475/bosho.jpg
Ameer
https://ameeryau.blogspot.com/2017/10/news-barayi-sun-haura-gidan-jarumi.html
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/2017/10/news-barayi-sun-haura-gidan-jarumi.html
true
2994989324915487916
UTF-8
Loaded All Posts Not found any posts VIEW ALL Readmore Reply Cancel reply Delete By Home PAGES POSTS View All RECOMMENDED FOR YOU LABEL ARCHIVE SEARCH ALL POSTS Not found any post match with your request Back Home Sunday Monday Tuesday Wednesday Thursday Friday Saturday Sun Mon Tue Wed Thu Fri Sat January February March April May June July August September October November December Jan Feb Mar Apr May Jun Jul Aug Sep Oct Nov Dec just now 1 minute ago $$1$$ minutes ago 1 hour ago $$1$$ hours ago Yesterday $$1$$ days ago $$1$$ weeks ago more than 5 weeks ago Followers Follow THIS PREMIUM CONTENT IS LOCKED STEP 1: Share to a social network STEP 2: Click the link on your social network Copy All Code Select All Code All codes were copied to your clipboard Can not copy the codes / texts, please press [CTRL]+[C] (or CMD+C with Mac) to copy