. TALLACE TALLACEN 'YA'YA MATA AKAN TITUNA SUNE UMMUL ABA'ISIN LALACEWAN TARBIYYAN MATA MUSAMMAN A AREWACIN QASANNAN. __________...
.
TALLACE TALLACEN 'YA'YA MATA AKAN TITUNA SUNE
UMMUL ABA'ISIN LALACEWAN TARBIYYAN MATA
MUSAMMAN A AREWACIN QASANNAN.
___________________________________________
Abin bacin raine kaga mata sunkai sun kawo
amma suna gararamba akan tituna da sunan talle suna shiga lunguna da saquna dama dakunan
samari da sunan talle
Wannan babban abin bacin raine ga cikakken dan
arewa mai tarbiyya dakaga qaramar yarinya ta fito
da abubuwan talle da bekai na 500 ba amma
yarinya data dawo gida da kusa dubu biyu amma iyayen bara su tambayesuba sabo da damuwansu
kudi kawai
Yan uwa matasa kuyi tunani yau inda ace
qanwarkane kasamu wani ya lalatata na tabbata
bacin rai da dakaji baya misaltuwa tunda kuwa har
bakason ya faru kan qanwarka to yakamata kayi taka tsam tsam ka kare kanka sai allah ya karema
qanwarka ko yarka
Babban abin haushinma sai kaga mutum dattijo
yakai yayi jika da yarinya amma kuma yana lalata
da ita yan'uwana 'yar'uwata mu nutsu wannan
halaye sune ummul aba'isin shiganmu wayannan masufu kala kala da muke gani yakamata mu nutsu
mu koma ga Allah mu cigaba da adduoi
Allah ubangiji yasa mu gyara Allah ya kyaramana
tarbiyyan Al'ummanmu.
Samu dukkan Darrusanmu a shafukanmu na Facebook
| join group | Like page |
COMMENTS