Abin babu wuya kawai ka danna *241# sannan kayi select da 1 shikkenan zasu dauki naira 100 su baka 1000 tare da 100mb 500bunus zaka kira Air...
Abin babu wuya kawai ka danna *241# sannan kayi select da 1 shikkenan zasu dauki naira 100 su baka 1000 tare da 100mb 500bunus zaka kira Airtel to Airtel 500 kuma zaka kira All network ammafa ku sani ba kowane sim ne yake yiba sai 20x domin duba bunus din sai a danna *223#
.
Shikkenan
.
Allah ya basa sa,a
.
COMMENTS