Kamar yadda kuka sani carton shine video wanda ake hadawa wato wanda zakaga hotunan yan gwaigwai suna motsi harda magana sannan kuma suna ta...
Kamar yadda kuka sani carton shine video wanda ake hadawa wato wanda zakaga hotunan yan gwaigwai suna motsi harda magana sannan kuma suna tafiya kamarde yadda kuka sani, misali kamar carton na toom and jerry duk ire iren wannan sune cartoon, to insha Allah, kaima zaka iya hada wannan da wayarka kirar android cikin sauki
.
Abin da ake bukata kawai wani Application ne mai suna Poppy Toons
.
Yanzu sai kayi download dinsa a wannan link din:
Poppy Toons
Bayan kunyi download dinsa saiku budeshi zakuga new saiku shiga nan to anan ne zakuga images wanda zaku hada carton din dashi saiku tsabi wanda kukeso sannan ku tsarashi yadda kukeso sannan akwai gun yin Record sai kuyi Record ku dorawa kowane hoto maganar da kukeso idan kun gama sai kuyi save shikkenan sai kuyi play
Zakusha mamaki,
.
Allah ya bada Sa,a
.
Ameen
.
Kuci gaba da kasancewa damu akowane lokaci domin samun sababbun abubuwa game da internet
COMMENTS