Gwarama ta sake sarkewa a gidan Malam Musa tsohon Soja, bayan Baraka ta dafa wani farfesun kayan cikin da Malam Musa ya aikowa Hansatu a boy...
Gwarama ta sake sarkewa a gidan Malam Musa tsohon Soja,
bayan Baraka ta dafa wani farfesun kayan cikin da
Malam Musa ya aikowa Hansatu a boye cikin sirri ba
tare da sanin Baraka ba. Sai dai anyi kuskure domin
dan aiken ya danka sakon a hannun Baraka wacce
ita Kuma ta dafe shi tas.Farfesun da ya haifar da tashin tashinar da Malam Musa ya tsinci kansa a
cikin tsaka mai wuya.
.
Shin komi zai faru?
.
Ku danna download dake kasa domin saukar da shirin dadin kowa sabon salo eposide 24 akan wayoyinku domin ganin yanda zata kasance
.
Download
COMMENTS