GA YADDA TSARI YAKE Idan zaka sayi na N50 ne sai ka dial *567*108*1# anan take zasu dauki wannan N50 naka su baka N125 tare da 5MB Idan kuma...
GA YADDA TSARI YAKE Idan zaka sayi na N50 ne sai ka dial *567*108*1# anan take zasu dauki wannan N50 naka su baka
N125 tare da 5MB Idan kuma ta N100 ne zakai sai kayi dial
*567*109*1# zasu dau N100 su baku N250 tare da 10MB Sannan wannan bundle din valid days 7 ne kuma wannan codes din baya canza tsarin da
kuke ciki idan kuma zaku duba kudin naku da mb din naku saiku danna *567*14# kuma shi wannan tsarin yanayi akowane layin mtn
.
Asha shagali lpy
COMMENTS