Idon Malam Musa ya rufe bayan da Hansatu tayi masa Papalolo da cikin tsumma, yayin da ya fara kasafta albashinsa inda ya fara tunanin siyan ...
Idon Malam Musa ya rufe bayan da Hansatu tayi
masa Papalolo da cikin tsumma, yayin da ya fara
kasafta albashinsa inda ya fara tunanin siyan ragon
suna ya tirke abinda ya tunzura Baraka ta faiyace
masa gaskiyar al'amari game da cikin Hansatu, sai
dai kuma hatsaniya ta barke bayan faruwar haka
source: by youtube.com
.
Domin ganin wannan chakwakiyar saiku danna download dake kasa domin saukar dashi akan wayarku
.
Download Dadin kowa sabon salo Eposide 22
COMMENTS