Yanda abin yake shine: siyo katin kudi na N100 ko fiye da haka saikayi amfani da wannan code din wajan sakashi = *220*pin# saika aika kira n...
Yanda abin yake shine: siyo katin kudi na N100 ko fiye da haka
saikayi amfani da wannan code din wajan sakashi
=
*220*pin# saika aika kira nan take zakaga sun
baka N1000
= Ga yanda N1000 zata kasance: N250 kira daga
airtel zuwa airtel.
N250 kira zuwa kowane network.
N500 browsing chat and downlod tareda zaga duk
wata kafara yanar gizo.
= Karin bayani: ko so nawa zakayi arana airtel zasu
baka wannan damar sai dai kawai ka sani tsawon
kwana 7 kyautar zata iya-yi alayinka.
.
| join group | Like page |
COMMENTS