Blog Archive

Powered by Blogger.

Yawan Yin Jima’i yana Kara Lafiyar Kwakwalwa – inji Dakta Kadiri

Ranar Asabar ce wata kwararriyar al’amarin kiwon lafiya Dokta Maymunah Kadiri ta ba mata masu aure shawarar su rikak samun lokaci na saduwa ...


Ranar Asabar ce wata kwararriyar al’amarin kiwon lafiya Dokta Maymunah Kadiri ta ba mata masu aure shawarar su rikak samun lokaci na saduwa da maza, saboda hakan yana maganin damuwa. Kadiri wadda darektar lafiya ce ta bada wannan shawarar ce a wata hirar data yi da kamfanin dillancin labarai na Nijeriya NAN a Lagos. Kamar dai yadda ta bayyaana ita saduwar ba kawai tana ba jikin mata wani armashi bane, amma kuma hakan yana kara lafiyar su. “A matsayin mu na mata akwai bukatar mu rika ba mazajen mu maza su kasance abokanmu na ainihi, amma kuma da akwai bukatar mu lura da lafiyarmu. “Bincike ko nazari ya nuna cewar mata wadanda suke samun saduwa da mazajnsu akai akai, dole su samu dankon zumunci da mazajensu, kuma ba zai kasance su samu kansu cikin damuwa ba, fiye da matan da basu samun saduwa da mazan su, “Saboda haka ita saduwa da mazajen tana da matukar amfani da kuma kamata, saboda tana yin maganin ciwon kai ga su mata. “ Rashin saduwa da namiji abin yana kawo damuwa don haka ya kamata ayi wani abu, saboda mace tana iya samun damuwa idan ba a samun damar yin hakan sai kuma a samu matsala. “ Yawan saduwa da mace na iya saw a ta kasance ta ji ai it aba kuma wani abinda ke danunta, kamar dai yadda Kadiri ta kara jaddadawa. Ta bayyana cewar ita saduwa tsakanin da namiji ba wai kawai wata kariya bace, saboda hakan yana kara dankon zumunci tsakaninsu, da kuma samun barci mai dadi. Kadiri wadda aka fi sani da wata mata wadda take son ci gaban mata tayi kira da suke fama da cutar damuwa, da su rika samun saduwa da mazajensu, domin yin hakan yana sa su ji cewar su kamar sun samu cimma wani burin su ne. Don haka ta ba mata shawarar musamman ma wadanda suke da kiba dasub rika samun saduwa da namiji, saboda yin hakan yana yana bunkasa mizanin kwayar halittarsu ta endorphin, wadda kuma mai samar da farin ciki ce. “Shi wannan sinadari na happy hormone zai sa su rasa wasu calorise da kuma samun barci mai dadi. ”Orgasms wasu sinadarai ne wadanda suke bada dama ta samar da fitar da endorphins wadanda su kwayoyin halitta ne masu samar da farin ciki, kwakwalwa kuma ke yin su, wadanda su kuma suna kashe radadin ciwo ne kamar dai yadda ta ce .

COMMENTS

Name

Al'ajabi,13,Android zone,69,Applications,3,Aure,25,Blogger zone,1,computer zone,4,Dadin Kowa sabon salo,27,Facebook zone,12,Free Browsing,2,Hausa Films,1,Hausa novels,1,hotuna,2,Java zone,15,Kannywood,55,kiwon lafiya,35,Mata,12,Musics,24,Network,21,News,146,others,16,siyasa,81,Soyayya,3,Symbian zone,5,Video clips,33,video tutorials,3,Whatsapp,1,
ltr
item
Ameer: Yawan Yin Jima’i yana Kara Lafiyar Kwakwalwa – inji Dakta Kadiri
Yawan Yin Jima’i yana Kara Lafiyar Kwakwalwa – inji Dakta Kadiri
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEgPUh0TSs5gYBZl_bo39kwDixOk5Vlb5_EG5L1b4Mbf-8nXCcvFIgXEnJmypX-MoXrM7Ju1tSIVPj0ZwTYa08TiQpD1mYXKPIbVKDj7_jSswZFsinX7I3fAEGEtv3J3SZyI91mQHDMKSV7i/s320/160218223127_sex_life_512x288_ichef_nocredit.jpg
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEgPUh0TSs5gYBZl_bo39kwDixOk5Vlb5_EG5L1b4Mbf-8nXCcvFIgXEnJmypX-MoXrM7Ju1tSIVPj0ZwTYa08TiQpD1mYXKPIbVKDj7_jSswZFsinX7I3fAEGEtv3J3SZyI91mQHDMKSV7i/s72-c/160218223127_sex_life_512x288_ichef_nocredit.jpg
Ameer
https://ameeryau.blogspot.com/2018/11/yawan-yin-jimai-yana-kara-lafiyar.html
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/2018/11/yawan-yin-jimai-yana-kara-lafiyar.html
true
2994989324915487916
UTF-8
Loaded All Posts Not found any posts VIEW ALL Readmore Reply Cancel reply Delete By Home PAGES POSTS View All RECOMMENDED FOR YOU LABEL ARCHIVE SEARCH ALL POSTS Not found any post match with your request Back Home Sunday Monday Tuesday Wednesday Thursday Friday Saturday Sun Mon Tue Wed Thu Fri Sat January February March April May June July August September October November December Jan Feb Mar Apr May Jun Jul Aug Sep Oct Nov Dec just now 1 minute ago $$1$$ minutes ago 1 hour ago $$1$$ hours ago Yesterday $$1$$ days ago $$1$$ weeks ago more than 5 weeks ago Followers Follow THIS PREMIUM CONTENT IS LOCKED STEP 1: Share to a social network STEP 2: Click the link on your social network Copy All Code Select All Code All codes were copied to your clipboard Can not copy the codes / texts, please press [CTRL]+[C] (or CMD+C with Mac) to copy