Blog Archive

Powered by Blogger.

Da gangan APC ta tauye hakkin masu son yin takara - inji Shugaba Buhari

Buhari ya ce da gangan APC ta tauye hakkin masu son yin takara, Domin haka bai kamata APC ta hana ýaýan ta zuwa kotu ba, Shugaban Najeriya M...


Buhari ya ce da gangan APC ta tauye hakkin masu son yin takara, Domin haka bai kamata APC ta hana ýaýan ta zuwa kotu ba, Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya ce da gangan jam'iyyarsa ta APC ta tauye hakkin wasu daga cikin 'ya'yanta da ke son yin takara a zaben 2019. Shugaba Buhari ya bayyana haka ne a sakonnin da ya wallafa a shafinsa na Twitter jiya Talata da daddare. Ya goyi bayan 'ya'yan jam'iyyar da suka gurfanar da ita a gaban kotu domin neman hakkinsu sakamakon rashin adalcin da aka yi musu a zabukan fitar da gwanin da jam'iyyar ta yi. "Ba zai yiwu da gangan mu tauye hakkin mutane ba. Mun amince mu gudanar da zaben fitar da gwani a hanyar yin ko dai 'yar-tinke ko hanyar sirri ko kuma yin sulhu tsakanin masu son yin takara, sannan muka amince cewa duk wanda ya ga ba a yi masa adalci ba zai iya zuwa kotu. "Ya kamata kotu ta kasance wuri na karshe da mutanen da ba su gamsu ba za su nufa. Don haka ba zan amince da yanayin da jam'iyya za ta hana su zuwa kotu ba," in ji Shugaba Buhari. Da ma dai masu ruwa da tsaki a jam'iyyar, ciki har da mai dakin shugaban kasar, Aisha Buhari, sun soki APC bisa rashin adalcin da suka ce ta yi wa masu neman takara Aisha Buhari ta ce "Abin takaici ne wasu 'yan takara sun yi amfanin da kudin guminsu sun sayi fom din takara, sannan an tantance su, kana sun yi yakin neman zabe iya karfinsu, amma kuma an cire sunayensu a ranar zabe." Ta zargi shugaban jam'iyyar Adams Oshiomhole - mutumin da ta ce an sani da nuna damuwa da kuma kokarin kwatowa talakawa 'yancinsu - da kitsa rashin adalci a APC, ko da yake ya musanta zargin. Su kansu wasu gwamnonin jam'iyyar, irinsu Abdul Aziz Yari na Zamfara da Ibukunle Amosun na Ogun da Rochas Okorocha na Imo, sun sha sukar shugaban jam'iyyar game da yadda ya gudanar da zabukan fitar da gwanin na APC. Hasalima, rikicin da ya kaure tsakanin wasu 'yan takarar a jihar Zamfara ya yi sanadin gaza mika sunayen 'yan takarar gwamna da majalisun dokoki ga hukumar aben kasar har wa'adin mika sunayen y

COMMENTS

Name

Al'ajabi,13,Android zone,69,Applications,3,Aure,25,Blogger zone,1,computer zone,4,Dadin Kowa sabon salo,27,Facebook zone,12,Free Browsing,2,Hausa Films,1,Hausa novels,1,hotuna,2,Java zone,15,Kannywood,55,kiwon lafiya,35,Mata,12,Musics,24,Network,21,News,146,others,16,siyasa,81,Soyayya,3,Symbian zone,5,Video clips,33,video tutorials,3,Whatsapp,1,
ltr
item
Ameer: Da gangan APC ta tauye hakkin masu son yin takara - inji Shugaba Buhari
Da gangan APC ta tauye hakkin masu son yin takara - inji Shugaba Buhari
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEgywYXVmKllTN5S84_pM_R-mGYgL9ZoBlSZot4GobtSvUHXwEjwVvylFtunSMFp-KzNn1B-ncoKj0jZJUoKqo8-6ObRSTeXlmfMU1DdCQoy5Gi-3jWIUTlYJf_ftXjaek-cQaLNjTSJ6psI/s320/47012644_1043138875894374_5145193790645993472_n.jpg
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEgywYXVmKllTN5S84_pM_R-mGYgL9ZoBlSZot4GobtSvUHXwEjwVvylFtunSMFp-KzNn1B-ncoKj0jZJUoKqo8-6ObRSTeXlmfMU1DdCQoy5Gi-3jWIUTlYJf_ftXjaek-cQaLNjTSJ6psI/s72-c/47012644_1043138875894374_5145193790645993472_n.jpg
Ameer
https://ameeryau.blogspot.com/2018/11/da-gangan-apc-ta-tauye-hakkin-masu-son.html
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/2018/11/da-gangan-apc-ta-tauye-hakkin-masu-son.html
true
2994989324915487916
UTF-8
Loaded All Posts Not found any posts VIEW ALL Readmore Reply Cancel reply Delete By Home PAGES POSTS View All RECOMMENDED FOR YOU LABEL ARCHIVE SEARCH ALL POSTS Not found any post match with your request Back Home Sunday Monday Tuesday Wednesday Thursday Friday Saturday Sun Mon Tue Wed Thu Fri Sat January February March April May June July August September October November December Jan Feb Mar Apr May Jun Jul Aug Sep Oct Nov Dec just now 1 minute ago $$1$$ minutes ago 1 hour ago $$1$$ hours ago Yesterday $$1$$ days ago $$1$$ weeks ago more than 5 weeks ago Followers Follow THIS PREMIUM CONTENT IS LOCKED STEP 1: Share to a social network STEP 2: Click the link on your social network Copy All Code Select All Code All codes were copied to your clipboard Can not copy the codes / texts, please press [CTRL]+[C] (or CMD+C with Mac) to copy