Blog Archive

Powered by Blogger.

Yanda Mutane suke kamuwa da cutar hanta cikin rashin sani

YANDA MUTANE KE  KAMUWA DA CUTAR HANTA (HEPATITIS) Jama,a akiyaye Dan Allah  Yadda kamuwa da cutar hanta ta zama ruwan dare sakamakon rashin...

YANDA MUTANE KE  KAMUWA DA CUTAR HANTA (HEPATITIS)

Jama,a akiyaye Dan Allah 

Yadda kamuwa da cutar hanta ta zama ruwan dare sakamakon rashin daukar wasu matakai, jama'a ku karanta wannan jawabin sannan ku sanar da iyalai da 'yan uwa da masoyanku, sannan ayi sharing duk inda ya dace

Ina ma ace mutane zasuyi hakuri su daina amfani da cokali, kofi, lemun kwalba, pure water, kai duk inda dai yawun bakinka zai hadu da na wani ina ma ace jama'a sun dauki matakin kiyayewa daga yau?!

Musamman a wajen mai shayi, idan mutum daya mai cutar hanta (hepatitis) yasha shayi ya gama, zakuga nan take mai shayin zai saka kofin a cikin ruwa ya girgije sannan yayi amfani da kofin ya zuba wa wani, to ya zuba kwayoyin cutar hanta a cikin ruwan da ya girgije kofin wancan mai dauke da cutar hanta, kuma duk kofin da za'a 'kara wankewa da wannan ruwan za a iya daukar wannan cuta ta hepatitis

Cutar hanta gata nan tayi yawa a asibiti, ana ta mutuwa kuma mutane basu san ta inda suke samunta ba, haka mai sayar da abinci a restaurant ko hotel, haka mai dafa indomi, haka kofi na shan ruwa na kowa da kowa da akan ajiye a wajen aiki ko masallatai na kasuwa, duk wani abun amfani wanda zaisa yawun bakin mutum zai hadu da na wani wallahi a kiyaye mu'amala dasu jama'a.

Akwai sauran guraren kamuwa da cutar hanta kamar yin jima'i da wanda yake dauke da cutar, sannan sumba (kiss) da saka tufafin da mai dauke da cutar ya saka kuma gumin jikinsa ya taba tufafin, a kiyaye jama'a.

Kuma dayawan mutane suna da cutar Amma basu sani ba.

COMMENTS

Name

Al'ajabi,13,Android zone,69,Applications,3,Aure,25,Blogger zone,1,computer zone,4,Dadin Kowa sabon salo,27,Facebook zone,12,Free Browsing,2,Hausa Films,1,Hausa novels,1,hotuna,2,Java zone,15,Kannywood,55,kiwon lafiya,35,Mata,12,Musics,24,Network,21,News,146,others,16,siyasa,81,Soyayya,3,Symbian zone,5,Video clips,33,video tutorials,3,Whatsapp,1,
ltr
item
Ameer: Yanda Mutane suke kamuwa da cutar hanta cikin rashin sani
Yanda Mutane suke kamuwa da cutar hanta cikin rashin sani
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEjdGKBpVlCxxAd7d8YGg2ttJ0x2uvsYK_ywCUxctfQQGOdkVRW7VFoAaMmIW82Io_rx99VvMTWzvtJAapB8-EF09O7mN7uJlxUERgZCaxRsRfXf3sfzhVin3zQqTJuj3EuaqTpu0RZxkv4/
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEjdGKBpVlCxxAd7d8YGg2ttJ0x2uvsYK_ywCUxctfQQGOdkVRW7VFoAaMmIW82Io_rx99VvMTWzvtJAapB8-EF09O7mN7uJlxUERgZCaxRsRfXf3sfzhVin3zQqTJuj3EuaqTpu0RZxkv4/s72-c/
Ameer
https://ameeryau.blogspot.com/2018/11/yanda-mutane-suke-kamuwa-da-cutar-hanta.html
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/2018/11/yanda-mutane-suke-kamuwa-da-cutar-hanta.html
true
2994989324915487916
UTF-8
Loaded All Posts Not found any posts VIEW ALL Readmore Reply Cancel reply Delete By Home PAGES POSTS View All RECOMMENDED FOR YOU LABEL ARCHIVE SEARCH ALL POSTS Not found any post match with your request Back Home Sunday Monday Tuesday Wednesday Thursday Friday Saturday Sun Mon Tue Wed Thu Fri Sat January February March April May June July August September October November December Jan Feb Mar Apr May Jun Jul Aug Sep Oct Nov Dec just now 1 minute ago $$1$$ minutes ago 1 hour ago $$1$$ hours ago Yesterday $$1$$ days ago $$1$$ weeks ago more than 5 weeks ago Followers Follow THIS PREMIUM CONTENT IS LOCKED STEP 1: Share to a social network STEP 2: Click the link on your social network Copy All Code Select All Code All codes were copied to your clipboard Can not copy the codes / texts, please press [CTRL]+[C] (or CMD+C with Mac) to copy