Blog Archive

Powered by Blogger.

Da Buhari yana da shaidar cewa ni barawo ne da tuni ya kamani

Bayan da Atiku Abubakar ya lashe zaben fidda gwanin dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP, kwamitin yakin neman zaben shugaban kasa...


Bayan da Atiku Abubakar ya lashe zaben fidda gwanin dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP, kwamitin yakin neman zaben shugaban kasa, Muhammadu Buhari sun tayashi murna sannan kuma suka ce ba'a taba samun lokacin da gaskiy karara ta bayyana ga 'yan Najeriya akan zaben shugaban kasa ba kamar wannan karin, saboda z karane tsakanin mutumin da a gida da waje an rashawa ta mai katutu da kuma wanda ko kad ba'a taba samunshi da maganar rashawa ba. Haka kwamintin ya kara da cewa, Atiku fa kudi raba dan sayen kuri'un wakilan PDP wanda ta hakane ya samu nasarar da ya samu dan haka 'y Najeriya sai su lura idan zasu baiwa irin wannan mutumin dama ya shugabance su da kuma guda da dukiyar kasa. Saidai a martaninshi, Atiku Abubakar ya bayyana cewa, da Buhari na da kwakkwarar shaida akan cewa, Atiku barawone to da tuni ya kamashi, lu da yanda yake cike da son daukar fansa akan mutane. Yace maganar zabe kuma, ai APC ce ta yi abin kunya, dan kuwa shugaba Buhari ne kadai aka tantance a matsayin wanda yayi takarar zaben fidda gwani duk da cewa akwai 'yan takara biya dake hamayya dashi, kuma wai akace ya samu kuri'u kusan miliyan 15, ta yaya haka zata kasa in ba da murdiya ba? Ya kara da cewa, inda zaka san APC akwai mats shine yanda matar Buhari, A'isha wadda ta fi ko saninshi, ta fito ta gayawa Duniya cewa zaben nasu ba adalci. Yace amma shi kuwa Atiku, zabe aka yi wanda a nuna kaitsaye a gidan talabijin kuma 'yan takara da dama ne suka yi hamayya dashi wanda aka gudanar da sahihin zabe kuma Atikun ya samu kuri'u 1532. Yace, rudanin da mutanen Buhari suka shiga da nasarar da Atiku ya samu a zaben fidda gwani b abin mamaki bane dan kuwa sun san dama haka zata kasance saboda nasarar Atikun na nufin mulkin Buhari ya zo karshe kenan. Ya kuma kara da cewa, yanzu dai zabi ya rage w 'yan Najeriya, su zabi dan takara me jini a jika wanda ya samarwa da mutane dubu 50 ayyukan a kamfanoninshi masu zaman kansu ko kuma su zabi gawa taki rami(kamar yanda shugaban kas Amurka ya kirashi) wanda a karkashinshine aka rasa ayyukan yi miliyan 11 sannan kuma Najeriya ta zama hedikwatar talauci ta Duniya.

COMMENTS

Name

Al'ajabi,13,Android zone,69,Applications,3,Aure,25,Blogger zone,1,computer zone,4,Dadin Kowa sabon salo,27,Facebook zone,12,Free Browsing,2,Hausa Films,1,Hausa novels,1,hotuna,2,Java zone,15,Kannywood,55,kiwon lafiya,35,Mata,12,Musics,24,Network,21,News,146,others,16,siyasa,81,Soyayya,3,Symbian zone,5,Video clips,33,video tutorials,3,Whatsapp,1,
ltr
item
Ameer: Da Buhari yana da shaidar cewa ni barawo ne da tuni ya kamani
Da Buhari yana da shaidar cewa ni barawo ne da tuni ya kamani
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEhv90Boc8sOLFAIhmIXAAao6jmMwbdIw4Sov55ty0R6Uh4WNbc_hK9Y-ds6g-C1Ckh5-ZNaKNbgiqLSgJPHUCO3Em-YpQJmYYd3QNJ1HEZW2X9Cr2Ucr8LCpmWT9JFp9CAi1ByR-fVeNpUj/s320/Atiku-Abubakar.jpg
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEhv90Boc8sOLFAIhmIXAAao6jmMwbdIw4Sov55ty0R6Uh4WNbc_hK9Y-ds6g-C1Ckh5-ZNaKNbgiqLSgJPHUCO3Em-YpQJmYYd3QNJ1HEZW2X9Cr2Ucr8LCpmWT9JFp9CAi1ByR-fVeNpUj/s72-c/Atiku-Abubakar.jpg
Ameer
https://ameeryau.blogspot.com/2018/11/da-buhari-yana-da-shaidar-cewa-ni.html
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/2018/11/da-buhari-yana-da-shaidar-cewa-ni.html
true
2994989324915487916
UTF-8
Loaded All Posts Not found any posts VIEW ALL Readmore Reply Cancel reply Delete By Home PAGES POSTS View All RECOMMENDED FOR YOU LABEL ARCHIVE SEARCH ALL POSTS Not found any post match with your request Back Home Sunday Monday Tuesday Wednesday Thursday Friday Saturday Sun Mon Tue Wed Thu Fri Sat January February March April May June July August September October November December Jan Feb Mar Apr May Jun Jul Aug Sep Oct Nov Dec just now 1 minute ago $$1$$ minutes ago 1 hour ago $$1$$ hours ago Yesterday $$1$$ days ago $$1$$ weeks ago more than 5 weeks ago Followers Follow THIS PREMIUM CONTENT IS LOCKED STEP 1: Share to a social network STEP 2: Click the link on your social network Copy All Code Select All Code All codes were copied to your clipboard Can not copy the codes / texts, please press [CTRL]+[C] (or CMD+C with Mac) to copy