Blog Archive

Powered by Blogger.

Mata Zalla: Abubuwa Guda huɗdu da ya kamata Mata suna yi yayin Jinin al'ada

Kamar yadda aka sani shi jinin al'ada Mata ne suke yinsa, jini ne da mata ke fitarwa daga jikinsu na tsawon wani lokaci a duk wata, ko d...


Kamar yadda aka sani shi jinin al'ada Mata ne suke yinsa, jini ne da mata ke fitarwa daga jikinsu na tsawon wani lokaci a duk wata, ko dai a farkon wata, tsakiya ko kuma a karshensa. Mata Zalla: Abubuwa huɗu da ya kamata Mata suna yi yayin Jinin al'ada Sai dai akwai abubuwa da dama wanda mace mai jinin al'ada ya kamata ta lura da su, dalili kuwa shi ne domin tabbatuwar ingantaciyyar lafiya a tare da ita da kuma kaucewa kamuwa da wasu kwayoyin cututtuka. Wasu abubuwan na da kyau a guje musu saboda halin da jikin mace ke kasancewa a yayin jinin al'adar, domin zasu iya cutar da mai jinin al'ada ko da kuwa kina da bukatar yin su, wasu kuma yana da kyau a yi su domin kaucewa fadawa wani yanayi na daban. Kamar yadda ubangiji ya hallice mutane mabambamta, haka zalika yanayin jikin kowa yake da bambamci wanda hakan yana da matukar tasiri wajen faruwar wani abu ga ilahirin gangar jiki, dan haka yana da kyau mace mai jinin al'ada ta lura da abubuwa guda hudu da za a bayyana a kasa: 1. Kauracewa abincin da ke dauke da gishiri sosai Mata Zalla: Abubuwa huɗu da ya kamata Mata suna yi yayin Jinin al'ada Bincike ya tabbatar da cewa duk mace da take yin jinin al'ada, yana da kyau ta rage cin duk wani abu da yake dauke da gishiri sosai a cikinsa, domin hakan yana taimakawa wajen tsinkewar jininta wanda hakan zai iya bata matsala a ko da yaushe. 2. Sauya Kunzugun Jinin Al'ada (Pad) Mata Zalla: Abubuwa huɗu da ya kamata Mata suna yi yayin Jinin al'ada Yana da matukar tasiri da kuma kyau ga mace mai jinin al'ada take sauya nafkin din da ta yi kunzugu da shi ko kuma abinda suke amfani da shi domin tare jinin wato (Pad) akalla duk bayan sa'o'i 3-4 domin hakan ne kawai zai taimaka wajen hana mace kamuwa da wasu kwayoyin cututtuka na Bacteria. 3. Daina amfani da farin wandon ciki (Pants ) Mata Zalla: Abubuwa huɗu da ya kamata Mata suna yi yayin Jinin al'ada A lokacin da mace ke yin jinin al'ada yana da kyau ta kauracewa amfani da farin pants, domin kaucewa bata shi da jinin al'adar wanda daga Karshe yi masa hidima da kuma tsaftace shi zai zamo abu mai wahala. Yana da kyau a bar amfani da shi har tsawon lokacin da jinin zai dauke, wanda daga bisani za a iya kuma amfani da shi ba tare da fuskantar wata matsala ba. 4. Motsa jiki yayin jinin al'ada Mata Zalla: Abubuwa huɗu da ya kamata Mata suna yi yayin Jinin al'ada Sau da yawa za a ga macen dake jinin al'ada bata fiya yin wasu ayyuka na motsa jiki ba, sai dai a ganta a zaune ko a kwance, wanda ya hada da kallon na'urar Talabijin ko kuma zama ba tare da katabus.

COMMENTS

Name

Al'ajabi,13,Android zone,69,Applications,3,Aure,25,Blogger zone,1,computer zone,4,Dadin Kowa sabon salo,27,Facebook zone,12,Free Browsing,2,Hausa Films,1,Hausa novels,1,hotuna,2,Java zone,15,Kannywood,55,kiwon lafiya,35,Mata,12,Musics,24,Network,21,News,146,others,16,siyasa,81,Soyayya,3,Symbian zone,5,Video clips,33,video tutorials,3,Whatsapp,1,
ltr
item
Ameer: Mata Zalla: Abubuwa Guda huɗdu da ya kamata Mata suna yi yayin Jinin al'ada
Mata Zalla: Abubuwa Guda huɗdu da ya kamata Mata suna yi yayin Jinin al'ada
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEhTRVOODXEHH4-TWwZ-TTz92kEIuZx8eYp8pynBiZ4AFYqaG9GIHFhcTkFLEqaLZA39h2vpe0RU-sJ6nISnA5__9y8nW0Nc7gWJm6nV5ZMdIb4bLEhf8pDtyM6_Zf-yhxLbPBPWCskN9EvD/s320/vllkyt4pgtocjok89.jpg
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEhTRVOODXEHH4-TWwZ-TTz92kEIuZx8eYp8pynBiZ4AFYqaG9GIHFhcTkFLEqaLZA39h2vpe0RU-sJ6nISnA5__9y8nW0Nc7gWJm6nV5ZMdIb4bLEhf8pDtyM6_Zf-yhxLbPBPWCskN9EvD/s72-c/vllkyt4pgtocjok89.jpg
Ameer
https://ameeryau.blogspot.com/2018/11/mata-zalla-abubuwa-guda-hudu-da-ya.html
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/2018/11/mata-zalla-abubuwa-guda-hudu-da-ya.html
true
2994989324915487916
UTF-8
Loaded All Posts Not found any posts VIEW ALL Readmore Reply Cancel reply Delete By Home PAGES POSTS View All RECOMMENDED FOR YOU LABEL ARCHIVE SEARCH ALL POSTS Not found any post match with your request Back Home Sunday Monday Tuesday Wednesday Thursday Friday Saturday Sun Mon Tue Wed Thu Fri Sat January February March April May June July August September October November December Jan Feb Mar Apr May Jun Jul Aug Sep Oct Nov Dec just now 1 minute ago $$1$$ minutes ago 1 hour ago $$1$$ hours ago Yesterday $$1$$ days ago $$1$$ weeks ago more than 5 weeks ago Followers Follow THIS PREMIUM CONTENT IS LOCKED STEP 1: Share to a social network STEP 2: Click the link on your social network Copy All Code Select All Code All codes were copied to your clipboard Can not copy the codes / texts, please press [CTRL]+[C] (or CMD+C with Mac) to copy