Blog Archive

Powered by Blogger.

KALOLIN FATAR JIKINMU DA YADDAH ZAMU KULA DASU MU GYARA SU TA INGANTACCIYAR HANYA

Idan akace gyaran jiki ko fata yana da kyau ace ko wace mace ta san yanayin jikinta domin sanin shi zai sa kiyi amfani da mai ko sabulun da ...


Idan akace gyaran jiki ko fata yana da kyau ace ko wace mace ta san yanayin jikinta domin sanin shi zai sa kiyi amfani da mai ko sabulun da zai yi daidai da yanayin jikinki idan aka sami akasin haka sai mutum ya bata maimakon gyara... shi fata/skin ya kasu kashi biyar.... -Normal skin -Combination skin -Dry skin -oily skin -Sensitive skin =Normal skin----irin wannan skin din shine wanda zakaga :bashida mai sosai(oily) sannan ba a bushe yake ba(Dry) :Ba yada yawan rike tabo ko wani rami da kwari :Ba zaka ga ramin gashi yana nunawa sosai ba :Yanayin shi ko complexion yakan zama mai kyau =Combination skin---Shi wannan yanayin jiki yakan canza daga lokaci zuwa lokaci oily,dry ko normal musamman a T-zone areas wato hanci goshi da haba,jikin mutum yakan zama :Ramin gashi yana nunawa :Black head sukan fito a fuska/jiki :sannan fatar su is shiny

COMMENTS

Name

Al'ajabi,13,Android zone,69,Applications,3,Aure,25,Blogger zone,1,computer zone,4,Dadin Kowa sabon salo,27,Facebook zone,12,Free Browsing,2,Hausa Films,1,Hausa novels,1,hotuna,2,Java zone,15,Kannywood,55,kiwon lafiya,35,Mata,12,Musics,24,Network,21,News,146,others,16,siyasa,81,Soyayya,3,Symbian zone,5,Video clips,33,video tutorials,3,Whatsapp,1,
ltr
item
Ameer: KALOLIN FATAR JIKINMU DA YADDAH ZAMU KULA DASU MU GYARA SU TA INGANTACCIYAR HANYA
KALOLIN FATAR JIKINMU DA YADDAH ZAMU KULA DASU MU GYARA SU TA INGANTACCIYAR HANYA
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEjMV2k_u29NjXSFhwnvm0O6oka_d1zUmN2AGbOaVhMh6CKoEaY7gbd-3O3cVZnwa0tb3E2UT1-i7jaA8_IsmnMlviFgyOD_ZLmBJP2XAOsnJgA8rmqE-2AUoVS1DNSJVRdAHmUnfgyy17N3/s320/2018_2largeimg101_Feb_2018_170812720.jpg
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEjMV2k_u29NjXSFhwnvm0O6oka_d1zUmN2AGbOaVhMh6CKoEaY7gbd-3O3cVZnwa0tb3E2UT1-i7jaA8_IsmnMlviFgyOD_ZLmBJP2XAOsnJgA8rmqE-2AUoVS1DNSJVRdAHmUnfgyy17N3/s72-c/2018_2largeimg101_Feb_2018_170812720.jpg
Ameer
https://ameeryau.blogspot.com/2018/11/kalolin-fatar-jikinmu-da-yaddah-zamu.html
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/2018/11/kalolin-fatar-jikinmu-da-yaddah-zamu.html
true
2994989324915487916
UTF-8
Loaded All Posts Not found any posts VIEW ALL Readmore Reply Cancel reply Delete By Home PAGES POSTS View All RECOMMENDED FOR YOU LABEL ARCHIVE SEARCH ALL POSTS Not found any post match with your request Back Home Sunday Monday Tuesday Wednesday Thursday Friday Saturday Sun Mon Tue Wed Thu Fri Sat January February March April May June July August September October November December Jan Feb Mar Apr May Jun Jul Aug Sep Oct Nov Dec just now 1 minute ago $$1$$ minutes ago 1 hour ago $$1$$ hours ago Yesterday $$1$$ days ago $$1$$ weeks ago more than 5 weeks ago Followers Follow THIS PREMIUM CONTENT IS LOCKED STEP 1: Share to a social network STEP 2: Click the link on your social network Copy All Code Select All Code All codes were copied to your clipboard Can not copy the codes / texts, please press [CTRL]+[C] (or CMD+C with Mac) to copy