Blog Archive

Powered by Blogger.

Wani Matashi Ya Yi Wa Gawar Mahaifiyarsa Fyade A garin Edo

Abin Allah wadai ba ya karewa a duniyar nan. Haka kuma idan da ranka, za ka sha kallo. Wasu lamurran sai su yi kama da almara ko tatsuniya, ...


Abin Allah wadai ba ya karewa a duniyar nan. Haka kuma idan da ranka, za ka sha kallo. Wasu lamurran sai su yi kama da almara ko tatsuniya, amma akan neman duniya da son rai sai mutum ya aikata komi. A jiya ne Rundunar ’Yan sandan Nijeriya reshen Jihar Edo ta cafke wani matashi mai shekara 18 wanda ake zargi da laifin kashe mahaifiyarsa don tsafi. Ba kawai kashe mahaifiyar tasa matashin yayi ba, sai da ya hada yi wa gawarta fyade don dai ya cimma burinsa na tsubbu. Matashin da ake zargi tare da wasu baragurbin abokan burminsa sun fada komar ‘yan sanda, inda rundunar ta hannun kwamishinan ‘yan sandan Jihar Edo, Mista Johnson Kokumo ya gabatar da su ga manema labarai a Benin ta Jihar Edo. Yaron ya fadawa ‘yan jarida cewa ya aikata wannan danyen aiken ne bayan da ya tuntubi wani boka, wanda kuma ya dora shi kan harkar da dadin bakin zai sa yayi arziki fiye da kima. Ya bayyana da bakinsa cewa ya shake mahaifiyar tasa ne yayin da take tsaka da bacci da misalin karfe 5:00 na safe a ranar 10 ga watan Oktoba a garin Ologbo dake makwabtaka da Benin. Da bakinsa, ya bayyana cewa ya yi jima’i da gawarta na tsawon kwanaki biyu kamar yadda boka ya umurce shi ya aikata. Wanda ake zargin ya ce asirinsa ya tonu ne bayan da kakarsa ta yi zargin cewa akwai matsala, inda ta tona mishi asiri bayan ta fahimci halin da yake ciki.

COMMENTS

Name

Al'ajabi,13,Android zone,69,Applications,3,Aure,25,Blogger zone,1,computer zone,4,Dadin Kowa sabon salo,27,Facebook zone,12,Free Browsing,2,Hausa Films,1,Hausa novels,1,hotuna,2,Java zone,15,Kannywood,55,kiwon lafiya,35,Mata,12,Musics,24,Network,21,News,146,others,16,siyasa,81,Soyayya,3,Symbian zone,5,Video clips,33,video tutorials,3,Whatsapp,1,
ltr
item
Ameer: Wani Matashi Ya Yi Wa Gawar Mahaifiyarsa Fyade A garin Edo
Wani Matashi Ya Yi Wa Gawar Mahaifiyarsa Fyade A garin Edo
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEg65ocQtY4AKT8U_HFWsHzcp28r52UClztN9vyBcmJFZho3AtjZBOLUeK-f7pplMSj7LWRx3XNEnK9SxSf8dXd1gkQT226_d-548mKYFz2SXDGmiiQkLXYM16LQLkyjMEI6lqvKi03BjuPl/s320/Page-4-First-story-Wanda-ake-Zargi-1.jpg
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEg65ocQtY4AKT8U_HFWsHzcp28r52UClztN9vyBcmJFZho3AtjZBOLUeK-f7pplMSj7LWRx3XNEnK9SxSf8dXd1gkQT226_d-548mKYFz2SXDGmiiQkLXYM16LQLkyjMEI6lqvKi03BjuPl/s72-c/Page-4-First-story-Wanda-ake-Zargi-1.jpg
Ameer
https://ameeryau.blogspot.com/2018/11/wani-matashi-ya-yi-wa-gawar.html
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/2018/11/wani-matashi-ya-yi-wa-gawar.html
true
2994989324915487916
UTF-8
Loaded All Posts Not found any posts VIEW ALL Readmore Reply Cancel reply Delete By Home PAGES POSTS View All RECOMMENDED FOR YOU LABEL ARCHIVE SEARCH ALL POSTS Not found any post match with your request Back Home Sunday Monday Tuesday Wednesday Thursday Friday Saturday Sun Mon Tue Wed Thu Fri Sat January February March April May June July August September October November December Jan Feb Mar Apr May Jun Jul Aug Sep Oct Nov Dec just now 1 minute ago $$1$$ minutes ago 1 hour ago $$1$$ hours ago Yesterday $$1$$ days ago $$1$$ weeks ago more than 5 weeks ago Followers Follow THIS PREMIUM CONTENT IS LOCKED STEP 1: Share to a social network STEP 2: Click the link on your social network Copy All Code Select All Code All codes were copied to your clipboard Can not copy the codes / texts, please press [CTRL]+[C] (or CMD+C with Mac) to copy