Blog Archive

Powered by Blogger.

El-Rufai ya yi kuskure da ya zabi Musulma a matsayin mataimakiya- inji Sheikh Ahmad Gumi

Sanannen malamin addinin Islama Sheikh Ahmad Gumi ya soki shawarar da gwamnan jihar Kaduna Nasiru El-Rufai ya yanke na daukar mace a matsayi...


Sanannen malamin addinin Islama Sheikh Ahmad Gumi ya soki shawarar da gwamnan jihar Kaduna Nasiru El-Rufai ya yanke na daukar mace a matsayin mataimakiya a zabe mai zuwa. Dr Gumi ya bayyana ra'ayinsa ne a yayin da gwamnan El-Rufai ya shaidawa wani taro na mabiya addinin kirista daga kudancin jihar Kaduna cewa babu batun addini ko kabilanci a zabin da yayi na musulma a matsayin mataimakiyarsa. Gwamnan na Kaduna ya zabi Dr Hadiza Balarabe a matsayin wadda za ta gaji Barnabas Bala Bantex wanda ke taimaka masa tun 2015. Mista Bantex kirista ne kuma zai ajiye mukamin mataimakin gwamna ne saboda ya sami damar tsayawa takarar sanata. Sheikh Gumi ya shaidawa BBC cewa 00Sheikh Gumi ya shaidawa BBC cewa bayanin da ya yi nasiha ce ga 'yan siyasa gaba daya, cewa dukkan abin da za su yi, su rika lura da lokacin da ake ciki da kuma halin da mutanen da suke shugabanta. Ya kara da cewa a yanzu ba lokacin da ya kamata a yi la'akari da cancanta ba ne, kamata ya yi a yi la'akari da yanayin da ake ciki. Dr. Gumi ya shan janyo ce-ce ku-ce a fagen siyasar Najeriya, musamman kan wasu kalamai da ya ke yi kan salon shugabancin shugaba Buhari.

COMMENTS

Name

Al'ajabi,13,Android zone,69,Applications,3,Aure,25,Blogger zone,1,computer zone,4,Dadin Kowa sabon salo,27,Facebook zone,12,Free Browsing,2,Hausa Films,1,Hausa novels,1,hotuna,2,Java zone,15,Kannywood,55,kiwon lafiya,35,Mata,12,Musics,24,Network,21,News,146,others,16,siyasa,81,Soyayya,3,Symbian zone,5,Video clips,33,video tutorials,3,Whatsapp,1,
ltr
item
Ameer: El-Rufai ya yi kuskure da ya zabi Musulma a matsayin mataimakiya- inji Sheikh Ahmad Gumi
El-Rufai ya yi kuskure da ya zabi Musulma a matsayin mataimakiya- inji Sheikh Ahmad Gumi
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEjvTNyOEttvp7RNvsu0l5DQGDtKzL4aRJ5sdDuRUxNB_nr4pROvhBFzqNXEf_AjsHyIFiq5p2lHeMQ7DBSmyJbAGf9xRsqCYvNge-O-ZG3bNbYW5KdKLPiKhwlb34ysXURTMrm-Mr_x5OzL/s320/FB_IMG_1508247044318.jpg
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEjvTNyOEttvp7RNvsu0l5DQGDtKzL4aRJ5sdDuRUxNB_nr4pROvhBFzqNXEf_AjsHyIFiq5p2lHeMQ7DBSmyJbAGf9xRsqCYvNge-O-ZG3bNbYW5KdKLPiKhwlb34ysXURTMrm-Mr_x5OzL/s72-c/FB_IMG_1508247044318.jpg
Ameer
https://ameeryau.blogspot.com/2018/11/el-rufai-ya-yi-kuskure-da-ya-zabi.html
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/2018/11/el-rufai-ya-yi-kuskure-da-ya-zabi.html
true
2994989324915487916
UTF-8
Loaded All Posts Not found any posts VIEW ALL Readmore Reply Cancel reply Delete By Home PAGES POSTS View All RECOMMENDED FOR YOU LABEL ARCHIVE SEARCH ALL POSTS Not found any post match with your request Back Home Sunday Monday Tuesday Wednesday Thursday Friday Saturday Sun Mon Tue Wed Thu Fri Sat January February March April May June July August September October November December Jan Feb Mar Apr May Jun Jul Aug Sep Oct Nov Dec just now 1 minute ago $$1$$ minutes ago 1 hour ago $$1$$ hours ago Yesterday $$1$$ days ago $$1$$ weeks ago more than 5 weeks ago Followers Follow THIS PREMIUM CONTENT IS LOCKED STEP 1: Share to a social network STEP 2: Click the link on your social network Copy All Code Select All Code All codes were copied to your clipboard Can not copy the codes / texts, please press [CTRL]+[C] (or CMD+C with Mac) to copy