Kamar yadda kukaji na fada zaku iya kashe wayar abokinku ta hanyar aika masa da text ta waya wato idan kuka aika masa text sai wayar tasa ta...
Kamar yadda kukaji na fada zaku iya kashe wayar abokinku ta hanyar aika masa da text ta waya wato idan kuka aika masa text sai wayar tasa ta kashe kanta, Abin babu wuya da farko ku tabbata kunyi Rooting na wayar taku, bayan kunyi Rooting sai kuyi download na wannan app mai suna:
Remote Power Off.apk
Zaku iya download dinsa a playStore bayan kunyi download dinsa saiku turashi a wayar abokin naku wato ku turawa abokin naku wanda zaku Rufe wayan nasa bayan kun tura masa sai ku budeshi zakuga wajen saka password to sai kusa wanda kukeso sannan ku sake maimata password din da kukasa shikkenan saiku danna Change,
Bayan ka gama wannan yanzu saika dauko wayar taka kaje wajen message saika Rubuta wannan password din saika aikashi izuwa wannan abokin naka shikkenan nan take da zarar sakon ya shigo wayar tasa nan take wayar zata kashe kanta da kanta,

COMMENTS