Blog Archive

Powered by Blogger.

Gyaran Da matan larabawa suke Yi Bayan sun haihu

Larabawa suna da abun da suke amfani da shi wurin matsi musamman bayan sun haihu domin ko wacce mace ta san tana zubar da ni'ima ta kuma...

Larabawa suna da abun da suke amfani da shi wurin matsi musamman bayan sun haihu domin ko wacce mace ta san tana zubar da ni'ima ta kuma bude bayan ta haihu, zama a haka babu gyara zai yi mutuqar cutar da mijinki da iya nesanta ku a shimfida. Sai ka ji ana cewa ai tun da ta haihu kwanciya da ita ma bai damu da yi ba, to wake son buɗaɗɗen abu mara amfanarwa? Sai ki yi wa kanki fada ki gyara don ganin kun daidaita da maigida. Domin ba ko wane namiji bane zai rinƙa riritaki yana miki soyayya bayan baya samun yanda yake so a wurin ki ba. Wannan jegon da ake yi na a gyara jikin ki ne yayi kwari komai ya koma dai dai a shirya jikinki domin tarban mai gida bayan tsahon kwanaki, ba wai na kiyi ta kunshe kai a ɗaka babu gyara bane.

🧕Sai kin kashe kudi fa, sai kin koyi kashe su, in kika kashe ya ji dai-dai sai ki hada da soyayya da kissa ki amshi ko ki samu abun da kika kashe a wurin miji cikin sauƙi. Domin muna da jiki mabanbanta kamar yanda na yi bayani a baya, wata abu kadan zai amshe ta wata kuma sai an yi kamar ana yi shi yasa nake rubuta su da yawa domin ki gwada kala-kala ki san wanda ya amshe ki sai ki riqe.

🧕Abun da suke amfani da shi shine kanunfari, ɓawon rumman, da haltit a dafa suna tsarki da shi har na tsahon wata ɗaya. Amma ina ganin zama koda na minti goma ne zai taimaka sosai wurin matse mace fiye da tsarki.

🧕Zaki niqe su ko wanne daban-daban in kin tashi dafawa ki debi kanunfari babban cokali daya, bawon rumman cokali daya, sai haltit 

COMMENTS

Name

Al'ajabi,13,Android zone,69,Applications,3,Aure,25,Blogger zone,1,computer zone,4,Dadin Kowa sabon salo,27,Facebook zone,12,Free Browsing,2,Hausa Films,1,Hausa novels,1,hotuna,2,Java zone,15,Kannywood,55,kiwon lafiya,35,Mata,12,Musics,24,Network,21,News,146,others,16,siyasa,81,Soyayya,3,Symbian zone,5,Video clips,33,video tutorials,3,Whatsapp,1,
ltr
item
Ameer: Gyaran Da matan larabawa suke Yi Bayan sun haihu
Gyaran Da matan larabawa suke Yi Bayan sun haihu
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEgKqrZHtVz7_ehJ0rk2-MlVnjQ1tVclfY3bF7AdRzJFUIfUwDiHMlIFPNjaxVcyQvWU00vktcmWPWLLXQUdxSwJABVTMUQdH-GeG4Uu-FKW69QTE7T5ikcfeamjoZTOL8viIzWBoUhWueY/s320/13874764-portrait-of-a-beauty-arabian-lady-in-a-sensual-beauty-portrait.jpg
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEgKqrZHtVz7_ehJ0rk2-MlVnjQ1tVclfY3bF7AdRzJFUIfUwDiHMlIFPNjaxVcyQvWU00vktcmWPWLLXQUdxSwJABVTMUQdH-GeG4Uu-FKW69QTE7T5ikcfeamjoZTOL8viIzWBoUhWueY/s72-c/13874764-portrait-of-a-beauty-arabian-lady-in-a-sensual-beauty-portrait.jpg
Ameer
https://ameeryau.blogspot.com/2019/03/gyaran-da-matan-larabawa-suke-yi-bayan.html
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/2019/03/gyaran-da-matan-larabawa-suke-yi-bayan.html
true
2994989324915487916
UTF-8
Loaded All Posts Not found any posts VIEW ALL Readmore Reply Cancel reply Delete By Home PAGES POSTS View All RECOMMENDED FOR YOU LABEL ARCHIVE SEARCH ALL POSTS Not found any post match with your request Back Home Sunday Monday Tuesday Wednesday Thursday Friday Saturday Sun Mon Tue Wed Thu Fri Sat January February March April May June July August September October November December Jan Feb Mar Apr May Jun Jul Aug Sep Oct Nov Dec just now 1 minute ago $$1$$ minutes ago 1 hour ago $$1$$ hours ago Yesterday $$1$$ days ago $$1$$ weeks ago more than 5 weeks ago Followers Follow THIS PREMIUM CONTENT IS LOCKED STEP 1: Share to a social network STEP 2: Click the link on your social network Copy All Code Select All Code All codes were copied to your clipboard Can not copy the codes / texts, please press [CTRL]+[C] (or CMD+C with Mac) to copy