Kowa dai yasan hausawa Suna Da kunya kuma wannan Al'ada ce Wanda Ya samo asali Tun Daga kakanni, zamanin Ana yin gado ne na Kasa, to Ida...
Kowa dai yasan hausawa Suna Da kunya kuma wannan Al'ada ce Wanda Ya samo asali Tun Daga kakanni, zamanin Ana yin gado ne na Kasa, to Idan ango zai Yi ginin dakin Amarya yakan Gina Da gado a ciki na Kasa, to su kuma iyaye Idan Suka tashi kawo ta sukan zo Da tavarmai su shimfida akan wannan gado wato a madadin katifa Kenan Wanda Da babu Ita,to Idan aka shigo Da Amarya dakin ta kuma Tana zumudin ta kirga adadin tabarman Da aka shimfida Mata akan wannan gadon shine sai ta zauna gefe a hakan Zata kirga su ba tare Da kowa Ya sani ba, Daga haka ne abin Ya dawo kaman wani Al'ada har Yanzu ake Yin hakan din.

COMMENTS