macen da take son duwawu kanta suyi manya-manya kamar an hura su, ko kuma take son taga nonuwanta sunyi manya-manya kuma ba za su zube ba, s...
macen da take son duwawu kanta suyi manya-manya kamar an hura su, ko kuma take son taga nonuwanta sunyi manya-manya kuma ba za su zube ba, sai ta samu kayan Zaki na gona suna da matukar amfanin a jikin mace, ki daure ki dinga yawan shan su, ga mahadan:
❇ madara
❇ sukari
❇ lemo
❇ ayaba
❇ gwanda
❇ kankana
❇ abarba
⬛YADDA ZAKI HADA⬛
yar'uwa ki sami kankana ki yankata sai ki sami bulanda mai kyau ki murjeta kamar an markada, itama abarbar kiyi mata haka, ki cire bakin idonta, gwandar ki markade ayar kuma ki dameta kamar fura, lemon kuma kiyi masa sala-sala, sannan a sa a bulanda matse shi, bayan kin gama matse su, sai ki tace su ki saka sukari, da madara, sai ki dama, sai ki sa a firji ko ki daure a Leda ki sami kankara ki Dora a Kai idan Yayi sanyi sai ko sha wannan hadin shi ake cewa ( TATACCIYAR NI'IMA)

COMMENTS