➡Asadda daya daga cikin ma'aurata yadaina tsaftace jikinsa yaxama suna jima'adi da kazanta. ➡Asadda namiji yamaida matarsa kamar rig...
➡Asadda daya daga cikin ma'aurata yadaina tsaftace jikinsa yaxama suna jima'adi da kazanta.
➡Asadda namiji yamaida matarsa kamar riga yasaka iyagadama yacire inyaso, zaikusanci matarsa banuna kauna dasoyayya ballantana wasanni kafin mu'amala.
➡Asadda nimiji yadaina damuwa da karfin gabansa yazama sam mintuna kadan yagama biyan bukatarsa.
➡Asadda mace tadena aske muhimman gurare ajikinta kokuma tabarsu cikin datti.
➡Asadda ma'aurata suka kasa fahimtar irin nau'in kwanciyarda tafi gamsar dajunansu, domin wata kwanciyar na cutarda dayansu.
➡Asadda miji ko matar kefamada warin baki.
➡Asadda ma'aurata suka kasa samarwa dakansu lokacinda yadace dakwanciya agurinda baidace ba.
➡Asadda ma'aurata yazama kullum salonsu iri daya ne kuma aguri daya kuma basa nunawa juna jindadinsu dajuna,
➡Asadda daya daga cikinsu ke cikin damuwa ko wata matsala.
➡Asadda matartakamu da matsalolin infection,
➡Zamadakayanda basudaceba alokacinda yakamata ace ankusanci juna.
➡Sakarmiji ragamar komai saiyanda yajuyaki.

COMMENTS