A cikin masu jinjinawa kwamishinan 'yansandan jihar Kano, Muhammad Wakili bisa kamun da ya yiwa mataimakin gwamnan jihar Kano da kwamish...
A cikin masu jinjinawa kwamishinan 'yansandan jihar Kano, Muhammad Wakili bisa kamun da ya yiwa mataimakin gwamnan jihar Kano da kwamishinan jihar bisa zargin hannu a magudin zabe. Wata ta tambayi cewa shin tsakanin Buhari da Wakili wa ya fi gaskiya?

COMMENTS