Kowacce mace ya danganta da yanayin hailarta (period) wata tana kwanaki 28, wata 35, wata 21 days d. s To a nan zamu dauki 28 days don shi n...
Kowacce mace ya danganta da yanayin
hailarta (period) wata tana kwanaki 28,
wata 35, wata 21 days d. s
To a nan zamu dauki 28 days don shi ne
average wato tsakatsaki
Wajen amfani da calendar yana da kyau
mace ta nutsu ta lissafa kwanakinta
yanda ya kamata domin dan karamin
kuskure zai sa hanyar tayi failing
Kalmomin da zamuyi amfani da su
1.sperm : Maniyyin namiji yana yin
kwana biyu zuwa uku ko fiye a cikin
mahaifar mace kafin ya mutual 48-72
hours.
2.Egg kwai :kwan mace yana fita ne sau
daya a wata lokacin ovulation kuma
rayuwarsa(half life) kafin ya mutu yana
yin kwanaki 1-2 ko fiye da haka 24-48
hours ,sai yanda Allah ya kaddara.
Ovulation: Shi ne lokacin da mace
take fitar da kwai kuma yawanci yana
faruwa ne ranar 14 ga watan mace
( Wato ina nufin daga ranar da kika
3.period al ad zaki fara irga har zuwa
kwana
14,kuma da yini ake kirgawa kamar
kirgen azumi ba da kwana ba)
(sanan : Kada ki manta cewa ranar
da jini ya fara zuwa shi ne day 1 dinki
koda kuwa calendar gari day 5 ne ko 10.
A jikin mahaifar mace,
4.(female
reproductive system) idan kuka lura,
zaku
ga wasu abubuwa kamar hannu guda
biyu, daya gefen dama dayan kuma
gefen hagun, a bakin ko wanne akwai
wani abu qullutu wanda a cikin sa
akwai wasu Qoyaye.
Duk sanda mace tayi Jinin ta na haila
(period ) bayan Jinin ya dauke da
kwanaki 14,
wancan abu da muka ambata yana sake
wadancan qoyayen, wadanda sune
sinadarin da ake hadawa

COMMENTS