Kalli irin Hotunan da suka Janyowa Jaruma Hauwa Waraka zagi A shafinta na Instagram Wannan wasu hotunan jarumar fim ce wadda ta saki wannan ...
Kalli irin Hotunan da suka Janyowa Jaruma Hauwa Waraka zagi A shafinta na InstagramWannan wasu hotunan jarumar fim ce wadda ta saki
wannan hotunan mutane suketa tsine mata wasu ma
suna cewa kamar mai cikin wata biyar tasaki wadan
nan hotunane a shafinta na instagram..
To mudai wannan lamari baiyi mana dadi ba saidai
muce Allah Ya Shiryamy Shirin Addinin Musulunci
Ameen.. Ita Kuma Allah Yaganar Da Ita Ta Daina
Wannan Shigar Tana Yadawa A duniya Mutane suna
la'antarta..
ku kalli hotunan anan kasa..

COMMENTS