Powered by Blogger.

Ni Ban durkusa domin bawa Naburuska hakuri ba - inji Hadiza Gabon.

Jarumar Kannywood, Hadiza Aliyu Gabon ta karyata cewa rundunar 'yan sanda na jihar Kano ta kama ta saboda ta ki amsa gayyatar kotu. A hi...

Jarumar Kannywood, Hadiza Aliyu Gabon ta karyata cewa rundunar 'yan sanda na jihar Kano ta kama ta saboda ta ki amsa gayyatar kotu. A hirar da Gabon tayi da Daily Trust a ranar Talata, ta ce babu gaskiya cikin labarin kuma wasu ne da ke son bata mata suna a idanun jama'a suka kirkiri labarin. A baya, hausaloaded.com ta kawo muku rahoton cewa jarumin Kannywood Mustapha Badamas Nabraska ya shigar da takwararsa Hadiza Gabon kara a wata kotun majistare inda ya ke zargin ta da cin zarafinsa. Source: Twitter A lokacin Alkalin kotu, Muntari Dandago ya bayar da umurnin kwamishinan 'yan sandan jihar Kano, Mohammed Wakili ya kamo Gabon saboda kin amsa gayyatar kotu. Amma Gabon ta ce, "Yan sanda ba su kama ni ba, rahoton karya ce tsantsagwaronta da aka kirkira domin a bata min suna. "A halin yanzu da na ke magana, munyi sulhu da Nabraska da ya kai ni kotu. Saboda haka ban san inda aka samo labarin kama ni ba. Kotu ta janye umurnin tuntuni," inji ta. Gabon wacce za ta cika shekaru 30 a duniya a watan Yuni ta kuma karyata labarain da wata kafar yada labarai ta wallafa na cewa ta durkusa ta nemi afuwar Nabraska sannan ya yafe mata ya janye karar. Ta ce, "labarin karya ne, ban durkusa wa gaban sa ba (Nabraska); mun zauna ne mun tattauna mu kayi sulhu a wajen kotu." Gabon wacce ta fito a fina-finan 'Jarumta', 'Gida da Waje' da 'Ciki da Raino' ta bukaci kafafen yada labarai su rika tabbatar da gaskiyar labari kafin su wallafa ta. © Legit.ng ©HausaLoaded

COMMENTS

Name

Al'ajabi,13,Android zone,69,Applications,3,Aure,25,Blogger zone,1,computer zone,4,Dadin Kowa sabon salo,27,Facebook zone,12,Free Browsing,2,Hausa Films,1,Hausa novels,1,hotuna,2,Java zone,15,Kannywood,55,kiwon lafiya,35,Mata,12,Musics,24,Network,21,News,146,others,16,siyasa,81,Soyayya,3,Symbian zone,5,Video clips,33,video tutorials,3,Whatsapp,1,
ltr
item
Ameer: Ni Ban durkusa domin bawa Naburuska hakuri ba - inji Hadiza Gabon.
Ni Ban durkusa domin bawa Naburuska hakuri ba - inji Hadiza Gabon.
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEii0zP1EXN2iVafamnDmcaV5lmxSLuNmBnsFtM9EGqPYAPGl-2-AK8aja7LsB3yIjVAcO6siCPijtf49Ivs2R6Lic8AcTnYfCDfM3Xk_fK5-c1vH1Z_syzMSsTJ6w-cmnAkmoMjc_sWKkHJ/s320/20190417_171803-BlendCollage.jpg
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEii0zP1EXN2iVafamnDmcaV5lmxSLuNmBnsFtM9EGqPYAPGl-2-AK8aja7LsB3yIjVAcO6siCPijtf49Ivs2R6Lic8AcTnYfCDfM3Xk_fK5-c1vH1Z_syzMSsTJ6w-cmnAkmoMjc_sWKkHJ/s72-c/20190417_171803-BlendCollage.jpg
Ameer
https://ameeryau.blogspot.com/2019/05/ni-ban-durkusa-domin-bawa-naburuska.html
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/2019/05/ni-ban-durkusa-domin-bawa-naburuska.html
true
2994989324915487916
UTF-8
Loaded All Posts Not found any posts VIEW ALL Readmore Reply Cancel reply Delete By Home PAGES POSTS View All RECOMMENDED FOR YOU LABEL ARCHIVE SEARCH ALL POSTS Not found any post match with your request Back Home Sunday Monday Tuesday Wednesday Thursday Friday Saturday Sun Mon Tue Wed Thu Fri Sat January February March April May June July August September October November December Jan Feb Mar Apr May Jun Jul Aug Sep Oct Nov Dec just now 1 minute ago $$1$$ minutes ago 1 hour ago $$1$$ hours ago Yesterday $$1$$ days ago $$1$$ weeks ago more than 5 weeks ago Followers Follow THIS PREMIUM CONTENT IS LOCKED STEP 1: Share to a social network STEP 2: Click the link on your social network Copy All Code Select All Code All codes were copied to your clipboard Can not copy the codes / texts, please press [CTRL]+[C] (or CMD+C with Mac) to copy