Sabuwar wakar hip pop daga bakin Khalil muhammad machikal wannan waka yayi tane akan Rayuwa, da yanda muke gudanar da rayuwarmu na yau da ku...
Sabuwar wakar hip pop daga bakin Khalil muhammad machikal wannan waka yayi tane akan Rayuwa, da yanda muke gudanar da rayuwarmu na yau da kullum wannan waka ta bafa citta, kuma ta nishadantar, dan haka ku danna download dake kasa domin saukarwa akan wayoyinku
DOWNLOAD MACHIKAL RAYUWA
DOWNLOAD MACHIKAL RAYUWA

COMMENTS