Sabuwar wakar hazikin mawakin nan wato naku m hassan jajere ya sake antayo muku sabuwa mai suna (Ni da ke) kaii gaskiya wannan waka tayi ta ...
Sabuwar wakar hazikin mawakin nan wato naku m hassan jajere ya sake antayo muku sabuwa mai suna (Ni da ke) kaii gaskiya wannan waka tayi ta bada armashi gami da sanyawa zuciya cikin chakwalkwalin nishadi, haba mana malam mi kuje jira kawai ku danna download dake kasa domin sauke wakar akan wayanku:- DOWNLOAD M HASSAN JAJERE ( NI DA KE)

COMMENTS