Shahararren Malamin Addinin Muslinci A Nigeria sheikh Dr Isah Ali Pantami Ya Bayyana Cewa Kwankwaso Jahili Ne Wanda Baisan Me Yakeyi Ba, Pan...
Shahararren Malamin Addinin Muslinci A
Nigeria sheikh Dr Isah Ali Pantami Ya
Bayyana Cewa Kwankwaso Jahili Ne
Wanda Baisan Me Yakeyi Ba,
Pantamin Ya bayyana hakanne Yayin
Gabatar Da Tafsirin Watan Ramadana A
Abuja ,Inda yace Shekaru Bakwai Baya
Naji Da Kunne na Kwankwaso Yana
Kalubalantar Me Yasa Allah Ya Halicci
Sauro, Yanzu Irin Wadannan Mutane Sune
zamu Bari su shugabanci Al'umma,
Sai Dai Tun Shekaru da yawa baya Engr Dr
Rabiu musa kwankwaso yayi karin hasken
akan wannan maganar inda Ya bayyana
cewa sam Sam ba haka yake nufi ba
mutane ne suka juya masa zancensa
saboda siyasa
Shin Ko Menene Hikimar Pantami Akan
Taso Da wannan Magana Da Ta Wuce Tun
Tsawon Shekaru Bakwai ?
Source : HausaLoaded
Nigeria sheikh Dr Isah Ali Pantami Ya
Bayyana Cewa Kwankwaso Jahili Ne
Wanda Baisan Me Yakeyi Ba,
Pantamin Ya bayyana hakanne Yayin
Gabatar Da Tafsirin Watan Ramadana A
Abuja ,Inda yace Shekaru Bakwai Baya
Naji Da Kunne na Kwankwaso Yana
Kalubalantar Me Yasa Allah Ya Halicci
Sauro, Yanzu Irin Wadannan Mutane Sune
zamu Bari su shugabanci Al'umma,
Sai Dai Tun Shekaru da yawa baya Engr Dr
Rabiu musa kwankwaso yayi karin hasken
akan wannan maganar inda Ya bayyana
cewa sam Sam ba haka yake nufi ba
mutane ne suka juya masa zancensa
saboda siyasa
Shin Ko Menene Hikimar Pantami Akan
Taso Da wannan Magana Da Ta Wuce Tun
Tsawon Shekaru Bakwai ?
Source : HausaLoaded

COMMENTS