Powered by Blogger.

Duk 'Yan siyasa basu da banbanci da karuwai - Inji Dr. Ahmad Gumi

YADDA ZAKA SAMU KYAUTAR NAIRA 1000 a KOWACE RANA Shehin malamin addinin Islama, Sheikh, Dr. Ahmad Gumi ya kwatanta 'yan siyasa da cewa b...

YADDA ZAKA SAMU KYAUTAR NAIRA 1000 a KOWACE RANA
Shehin malamin addinin Islama, Sheikh, Dr. Ahmad Gumi ya kwatanta 'yan siyasa da cewa basu da banbanci da Karuwai, musamman masu tsilla-tsilla daga wannan jam'iyyar zuwa waccan.
Dr. Gumi ya bayyana haka ne a yayin da aka mai wata tambaya akan ko su malaman addini nada karfin fada aji a wajan 'yan siyasa musulmai? sai ya kada baki yace, mafi yawancin 'yan siyasa basu da alkibla, shiyasa zaka ga suna tsilla-tsilla daga wannan jam'iyya zuwa waccan, kamar yanda Leadership ta ruwaito.
Yace malamai na bayar da fatawa ga 'yan siyasa, wasu daga ciki na dauka wasu kuwa basa dauka bisa dalilan da su kadai suka sani.
Yayi wannan jawabine wajan wani taro na musamman da aka yi a garin Kaduna.

COMMENTS

Name

Al'ajabi,13,Android zone,69,Applications,3,Aure,25,Blogger zone,1,computer zone,4,Dadin Kowa sabon salo,27,Facebook zone,12,Free Browsing,2,Hausa Films,1,Hausa novels,1,hotuna,2,Java zone,15,Kannywood,55,kiwon lafiya,35,Mata,12,Musics,24,Network,21,News,146,others,16,siyasa,81,Soyayya,3,Symbian zone,5,Video clips,33,video tutorials,3,Whatsapp,1,
ltr
item
Ameer: Duk 'Yan siyasa basu da banbanci da karuwai - Inji Dr. Ahmad Gumi
Duk 'Yan siyasa basu da banbanci da karuwai - Inji Dr. Ahmad Gumi
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEjRLxr0bgN20reCWudhmAhrjP4Yy-kPmZ2UcYeDszjk5Zog_0EnI-qGyinunryKm0Kxq9WcpezsMwCmXcSTvg2a_70z48bkZe4vmoF3bC7MPYyfGxoTaT5VRHyJ1ln6u-5PBaKXhEZcIgiH/s320/sheik%25252Bgumi.jpg
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEjRLxr0bgN20reCWudhmAhrjP4Yy-kPmZ2UcYeDszjk5Zog_0EnI-qGyinunryKm0Kxq9WcpezsMwCmXcSTvg2a_70z48bkZe4vmoF3bC7MPYyfGxoTaT5VRHyJ1ln6u-5PBaKXhEZcIgiH/s72-c/sheik%25252Bgumi.jpg
Ameer
https://ameeryau.blogspot.com/2019/05/duk-siyasa-basu-da-banbanci-da-karuwai.html
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/2019/05/duk-siyasa-basu-da-banbanci-da-karuwai.html
true
2994989324915487916
UTF-8
Loaded All Posts Not found any posts VIEW ALL Readmore Reply Cancel reply Delete By Home PAGES POSTS View All RECOMMENDED FOR YOU LABEL ARCHIVE SEARCH ALL POSTS Not found any post match with your request Back Home Sunday Monday Tuesday Wednesday Thursday Friday Saturday Sun Mon Tue Wed Thu Fri Sat January February March April May June July August September October November December Jan Feb Mar Apr May Jun Jul Aug Sep Oct Nov Dec just now 1 minute ago $$1$$ minutes ago 1 hour ago $$1$$ hours ago Yesterday $$1$$ days ago $$1$$ weeks ago more than 5 weeks ago Followers Follow THIS PREMIUM CONTENT IS LOCKED STEP 1: Share to a social network STEP 2: Click the link on your social network Copy All Code Select All Code All codes were copied to your clipboard Can not copy the codes / texts, please press [CTRL]+[C] (or CMD+C with Mac) to copy