ALHAKINA NE DANA SAURAN MUTANE YA FARA BIBIYAR DATTI ASSALAFIY; Inji Munirat Matashiya Munirat Abdulsalam ta chachchaki masu sukar bayyana H...
ALHAKINA NE DANA SAURAN MUTANE YA FARA
BIBIYAR DATTI ASSALAFIY; Inji Munirat
Matashiya Munirat Abdulsalam ta chachchaki masu
sukar bayyana Hotunan Datti Assalafy, don an
bayyana Hotunan sa.
Munirat Ta Bayyana Cewa Lokacin Da Datti Assalafiy
Ya Sanya Wasu Mutane Suka Ringa Bibiya ta Suna
Neman Rayuwata Wallahi Nasha Wahala Har Aman
Jini Sai Da Nayi A Kokarin Cetar Rayuwata Daga
Hannunsu
Na yarda cewa abinda Nakeyi Ba Dai Dai Bane Ya
Sabawa Allah, Kuma Harga Allah Inada Niyyar Tuba,
Amma Kwatsam Sai Naga Wani Mutum Mai Suna
Datti Yana Bada Sanarwa A Shafin fesbok Wai a Kulle
Shafina na Fesbuk Kuma a hallaka ni wai Ina bata
tarbiyyar mutane.
Dole Inaji Ina gani nabar mahaifata naje na boye
Kaina Saboda Kullum Mutanen Datti kokarin halakani
Sukeyi Suna tunanin hakan jahadi ne.
Na dade Ina tunanin Cewa Wane Irin Addini Ne Datti
Yakeyi Wanda Babu Tausayi Koh Jinkai Acikinsa
Maimakon suyi mini nasiha tunda Suna ganin abinda
nake aikatawa Ba dai dai bane amma Sai Suke neman
halakani.
Ranar Dana Koma Karbar Kalmar Shahada Na
Tambayi Malamin Da Naje Wajensa Cewa Shin Dama
idan mutum yana aikata Irin Laifina Hukuncin Kisa
Akansa Ku Kuma Nasiha Za ayi masa, Malam Yayi
Min Nasiha Tare Da Cewa Abinda Datti Ya Aikata Ba
Dai Dai Bane
Ta dora Alkurani a Kai, Munirat tace Wlh Wlh Wlh
nayi rantsuwa da Alquranin dake hannuna Sau Uku
Datti yana turo mutane su halakani saboda kawai
inayin abinda yake ganin sabon Allah ne
Na dade ina tunanin cewa mutukar irinsu datti ne
masu daraja acikin muslinci Tom na rantse da Allah
babu abinda sukeyi sae cutar da addinin
Bayan na sake muslinta kullum idan nayi sallah sai
nayi addua cewa Abinda Datti Assalafiy yayi min Allah
yai mini sakayya cikin gaggawa kuma ahamdulillahi
gashi tunba aje ko ina ba Allah Ya Fara sakamin
kamar yadda yayi alkawarin cewa yana karbar adduar
wanda aka zalunta.
Sources: Jaridar DimokuraÉ—iyyar
©mkntechs

COMMENTS