Wani Matashi mai Suna Inuwa Muhammad mazaunin unguwar Tudun Guru mazabar 'Yan Koli a karamar hukumar Hadejia dake jihar Jigawa ya rataye...
Wani Matashi mai Suna Inuwa Muhammad mazaunin unguwar Tudun Guru mazabar 'Yan Koli
a karamar hukumar Hadejia dake jihar Jigawa ya rataye kansa
saboda an hana shi auren budurwarsa.
Yanzu haka yana ci gaba da karbar magani a asibiti.
Wannan dai shi ne karo na biyu da hakan ta faru a
cikin garin Hadejia, ko da satin da ya gabata ma
wani matashi mai suna Umar Muhammad ya rataye kansa saboda hana shi auren masoyiyarsa.
COMMENTS