Jama,a Assalamu Alaikum barkanmu da wannan lokaci kamarde yanda kuka sani akwai wani gara6asa daya fito wanda ake samun kyautar 150mb to shi...
Jama,a Assalamu Alaikum barkanmu da wannan lokaci kamarde yanda kuka sani akwai wani gara6asa daya fito wanda ake samun kyautar 150mb to shi wannan gara6asan da shine zaka tara data ya zama 1.5gb kuma kowa zai iya samu domin suna bayarwa akowane sim na mtn ga yanda zakuyi:
.
Da farko kaje wajen message ka Rubuta Xmas saika tura zuwa 2200 da zarar ka aika wannan sako anan take zakaga sun baka 150mb to da zarar sun baka ga yanda zaka tarata har takai 1.5gb
abin babu wuya kawai ka sake komawa wajen message din saika Aika Stop zuwa 2200 da zarar ka aika saika sake aika Xmas zuwa 2200 haka zaka dingayi har sai mb din yakai 1500mb ga yanda zaku duba mb din *559# kana danna hakan zakaga mb din naka, to amma mb dinfa baya aiki harsai anyi masa wani dabara dan haka ga yanda zaka sashi yayi aiki akan wayarka, da farko kuyi download na psiphone handler masu android kenan
.
Ga link din saiku danna nan ku saukar da ita: Download Psiphon Handler.apk
.
Bayan kunyi download dinta sai kuyi install sannan saiku budeta saiku setashi kamar haka:
.
Kayi tick na: Remove Port
.
PROXY TYPE : ka zabi: REAL HOST
.
PROXY SERVER :ka rubuta: Game.mtnonline.com
.
daga nan sai kuyi: SAVE
.
bayan ya bude saiku danna Option
.
Sanna kuyi Tick a inda aka Rubuta: Connect Through an HTTP
.
Sanna ku sake yin tick a inda aka Rubuta:
Use the Following Settings
.
Bayan kunyi Tick din to saiku duba kasa akwai Host Addres da port to saikusa wannan lambobin kamar haka:
.
Host Address: 10.199.212.2
.
Port: 8080
.
Da zarar kunyi haka kawai saikuyi back anan take zakuga ta fara connecting to ammafa ku doro 3g wato H+ domin yafi karfi kuma zaifiyi nomal babu tsayawa, da zarar yayi connect to sai kuyi minimizing na app din ku fito kuje kuci gaba da browsing dinku saiku bude kowane app opera uc youtube whastapp da sauransu, kuyi ta suburbudar abinku
.
Allah ya bada sa,a
.
Idan akwai mai tambaya ko neman karin bayani 08169872309
COMMENTS