Powered by Blogger.

[Android] YADDA ZAKAYI HACK NA GAME KO APP A WAYAR ANDROID BATARE DA ANYIWA WAYAR ROOTING BA

Barkanku da wannan lokaci, kamar de yanda kuka sani ana hacking na games ko appliction, misali zakuga wasu games din idan kuna cikin yinsa i...

Barkanku da wannan lokaci, kamar de yanda kuka sani ana hacking na games ko appliction, misali zakuga wasu games din idan kuna cikin yinsa idan kun wuce wani level din kokuma kunaso ku bude wani abu acikin games din to zakuga sun nuna muku dole sai kunyi amfani da kudi wajen bude wani abun acikin games din, akwai games masu yawa wanda suke da irin wadannan din abubuwan wanda idan kana wasa acikinsu to akwai sauran abubuwa wanda ba free bane dole sai anyi amfani da kudi sannan za,a sayi wannan abubuwan, akwai wasu games dinma wanda idan kayi nisa to zasu nuna kasa kudi sannan kaci gaba da kafta wasan, kamar de irin wadannan games din, subway, hill climb racing, temple run, da sauransu, idan kuna buga irin wadannan wasassukan zakuga suna nuna saida kudi sannan zaka sayi wani abin, misali idan Muka dauki "Subway" zakuga akwai yan wasa masu yawa da sauran abubuwan wasan amma zakuga da zarar zaku za6i wani dan wasan to zakuga sun nuna muku dole saikun biya kudi sanan su bude muku yan,wasan da sauran abubuwan wasan, kukuma baku da kudi balle ku saya, sabi da haka daga yau inde kuna tare da sinikom to babu wani games ko apps da zaku dinga bata kudinku akansa, kawai ku biyoni kuga yadda zaku yi hacking dinsa, sannan kuma wani lokacin zakuga wasu games din kamar subway da sauransu zakuga wasu mutanen sunayinsu komi abude kuma kowane dan wasa a free to kada kuyi mamaki suma anyi hack na games dinne shiyasa kuka ganshi haka dan haka kuma yanzu zaku koyi yanda zaku dinga hacked din kowane irin game ko app cikin sauki kuma batare da wani compter ba kuma ba dole sai kun yiwa wayarku Rooting ba sabo da haka ga yadda zakuyi: da farko kuyi download na "Lucky patcher" ku dannan wannan link din domin download dinsa
.
Download Lucky patcher.apk
.
Ku tabbatar da kunyi download dinka insha Allah anan gaba zamu dinga kawo muku ire iren abubuwan da akeyi dashi, sabi da haka ku tabbatar dakun tanadeshi sabi da gaba
.
Yauwa bayan kunyi download dinsa to sai kuyi install dinsa, sannan shima game ko app din da zakuyi hack ku tabbata da kunyi install dinsa to bayan kun gama install to yanzu saiku bude "Lucky patcher" dinku da zarar kun bude bayan ta gama zakuga ta jero muku dukkan apps da games dinku kamar de yanda yake ajikin hotonnan
.
Bayan ya budo muku dukkan games da apps dinku to yanzu saiku danna kan games ko app din da zakuyi hack dinsa da zarar kun danna zai budo muku wani Rubutu
.
to saiku shiga inda aka Rubuta "Open Menu of Patches"
bayan ya bude to saiku sake shiga inda aka Rubuta "Create Modifird APK File" da zarar kun danna zai budo muku wasu Rubutu kamar To kawai saiku shiga inda aka Rubuta
.
"APK rebuit for inApp and LVL emulation"
.
da zarar ya bude zakuga ya kawoku wani shafi mai Rubutu to karku damu kawai ku duba kasa saiku danna Inda aka Rubuta
.
"Rebuid The App"
.
da zarar kun dannan nan zakuga ya fara "Search" zai Rubuto muku please wait to karku damu kawai kudan jirashi kadan, da zarar ya gama zai nuno muku kan cewa ya gama saiku duba kasa zakuga
.
"Go to file" da kuma "ok" to kawai saiku danna "Go to file" da zarar kun danna zakuga ya nuno muku game ko app din da kukayi hacking dinsa to saiku budeshi zakuga ya nuno muku wasu rubutu to saiku shiga inda aka rubuta
.
"Install and uninstall"
.
da zarar kun shiga zakuga game ko app din ya nuna muku sanarwar zakuyi uninstall to saiku danna uninstall to idan ya gama zai sake muku sanarwar install to saiku danna "install" anan ta ke zai fara install da zarar ya gama saiku bude game ko app din sannan sai kuje cikin game ko app din kuje inda suke nuna muku saida kudi sannan zasu bude muku to, misali a subway sai kuje wajen yan wasa kokuma wajen sayan abubuwan wasan to saiku danna inda akace a saya da zarar kun danna zakuga ya rubuto muku shin kun amince zaku saya to karku damu kawai ku danna "Yes" da zarar kun danna zai kawoku wani shafi to saiku danna inda aka Rubuta "Save purchase for restore" da zarar kun danna zakuga yayi tick
.
Sannan zakuga No dakuma Yes daga kasa to karku damu kawai ku danna "Yes" shikkenan haka zakuyi tayi akan kowane dan wasa ko wani abun wasa da kukeson saya, haka zaku dinga yi da zarar kun gama to saiku dawo ku bude game din shikkenan zakuga dukkan yan wasan ko abubuwan wasan sun zama free sai kuci gaba da kafta wasanku cikin jin dadi,
.
Wannan hanyar ita zakubi domin hack na kowane irin game ko app kuma ita wannan hanya bata bukatar Root wato ba dole sai kunyi Rooting na wayar kuba,
.
Allah ya bada sa,a
.
Pls idan kaji dadin wannan darasin kuma darasin ya taimaka maka pls kayi share dinsa zuwa friends dinka na facebook ko whatsapp
.
Idan akwai mai tambaya kokuma abin da ba,a ganeba to a ajiye comment
.
Kokuma a kiramu a wannan number 08169872309

COMMENTS

Name

Al'ajabi,13,Android zone,69,Applications,3,Aure,25,Blogger zone,1,computer zone,4,Dadin Kowa sabon salo,27,Facebook zone,12,Free Browsing,2,Hausa Films,1,Hausa novels,1,hotuna,2,Java zone,15,Kannywood,55,kiwon lafiya,35,Mata,12,Musics,24,Network,21,News,146,others,16,siyasa,81,Soyayya,3,Symbian zone,5,Video clips,33,video tutorials,3,Whatsapp,1,
ltr
item
Ameer: [Android] YADDA ZAKAYI HACK NA GAME KO APP A WAYAR ANDROID BATARE DA ANYIWA WAYAR ROOTING BA
[Android] YADDA ZAKAYI HACK NA GAME KO APP A WAYAR ANDROID BATARE DA ANYIWA WAYAR ROOTING BA
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEjiv_wW4v-oktwi7hdSgjluyD2lTAZbGGfcVgS8WAiE8qdYTrOzRUsq3YWrMd-Cd_n32LTnQCQABICLpB18M20mZ-FwNfKZ8gbDs46TzkIQgHVwaVvz8xQYd_g6tvTIaa5A1lYzm0cAP4pO/s320/images%25283%2529.jpg
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEjiv_wW4v-oktwi7hdSgjluyD2lTAZbGGfcVgS8WAiE8qdYTrOzRUsq3YWrMd-Cd_n32LTnQCQABICLpB18M20mZ-FwNfKZ8gbDs46TzkIQgHVwaVvz8xQYd_g6tvTIaa5A1lYzm0cAP4pO/s72-c/images%25283%2529.jpg
Ameer
https://ameeryau.blogspot.com/2017/12/android-yadda-zakayi-hack-na-game-ko.html
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/2017/12/android-yadda-zakayi-hack-na-game-ko.html
true
2994989324915487916
UTF-8
Loaded All Posts Not found any posts VIEW ALL Readmore Reply Cancel reply Delete By Home PAGES POSTS View All RECOMMENDED FOR YOU LABEL ARCHIVE SEARCH ALL POSTS Not found any post match with your request Back Home Sunday Monday Tuesday Wednesday Thursday Friday Saturday Sun Mon Tue Wed Thu Fri Sat January February March April May June July August September October November December Jan Feb Mar Apr May Jun Jul Aug Sep Oct Nov Dec just now 1 minute ago $$1$$ minutes ago 1 hour ago $$1$$ hours ago Yesterday $$1$$ days ago $$1$$ weeks ago more than 5 weeks ago Followers Follow THIS PREMIUM CONTENT IS LOCKED STEP 1: Share to a social network STEP 2: Click the link on your social network Copy All Code Select All Code All codes were copied to your clipboard Can not copy the codes / texts, please press [CTRL]+[C] (or CMD+C with Mac) to copy