To fa Hargitsi ya barke a gidan Malam Musa Tsohon Soja, bayan da likita ta tabbatar masa da cewa Hansatu bata da ciki,bayan daya kwashe tsaw...
To fa Hargitsi ya barke a gidan Malam Musa Tsohon Soja,
bayan da likita ta tabbatar masa da cewa Hansatu
bata da ciki,bayan daya kwashe tsawon watanni
goma yana yi mata hidima. Sai dai kuma duk da
jajayen idanuwan da Malam Musa ya zare mata
akan ta fice ta bar masa gidansa, Hansatu taja daga tace ba inda zata je, zama ma yanzu ta fara. Shin
yaya za a karke?
Ku saukar da shirin dadin kowa na wannan satin domin ganin yanda zata kasance
.
Download dadin kowa sabon salo eposide 31
COMMENTS