A karo na farko Sa'adatu ta fusata Gimbiya ta yadda har ta iya fidda hannu ta sharara mata mari, sannan cikin fushi ta bukaci ta durkusa...
A karo na farko Sa'adatu ta fusata Gimbiya ta yadda har ta iya fidda hannu ta sharara mata mari, sannan cikin fushi ta bukaci ta durkusa har kasa ta baiwa Bintu hakurin laifin da tayi mata, idan ba haka ba kuma zata raba gari da ita. Sai dai kuma Sa;adatu ta zabi su raba garin da ;yar uwarta Gimbiya data durkusa ta baiwa Bintu hakuri. Shin ya za a kare ?
.
Saiku danna download dake kasa domin saukar dashi
.
Download Dadin Kowa Sabon Salo eposide 33
COMMENTS