Barkanmu da wannan lokaci, kamar de yanda na Alkawar ta muku kan cewa zan koyar daku yanda ake magance irin wannan matsalar batare daka kait...
Barkanmu da wannan lokaci, kamar de yanda na Alkawar ta muku kan cewa zan koyar daku yanda ake magance irin wannan matsalar batare daka kaita wajen masu flashing ba, sabo da haka da fatan kun shirya tsaf domin ganin yanda zakuyi,
.
Mutane dayawa suna fuskantar irin wannan matsalar musamman masu amfani da wayar android kamar su Tecno, Gionee, Samsung, Lenevo, Itel da sauransu, misali idan muka dauki tecno kamar W2 W3 W5 zakuga wani lokacin idan kukayiwa wayar Restore to zakuga kawai ta dawo muku da wannan matsalar haka kawai dagayin Restore idan ka gama Restore din kawai saita kawoka wani shafi dabam da zata cema dole saika sanya email, kuma wani lokacin koda ka sanya email din sai kaga taki budewa, wani kuma baimasan email dinba balle yasa, wasu wayoyin kuma irin wannan matsalolin suna faruwane yayin daka antaya wayarka a double click wato dole sai an ta6a sau biyu sannan ta shiga kokuma ka laftata a touch & spech wato ka sanyata tana magana, to yayin daka antaya wayarka a irin wannan chakwalkwalin to misali ka sanyata tana magana duk inda ka shiga tana fadin inda ka shiga, to idan ka maida wayarka hakan to zakaga ta koma double click kokuma kaga tana dan kakkamewa, to kai kuma hakan saiya hanaka sakat sabi da kafin ka shiga wani gun bata lokacine, to yayin daka yiwa wayar Restore, to shikkenan idan ta bude zakaga ta umarceka da kasanya email to kaikuma baka da email din kokuma bakasan ainihin email dinba karshe dole sai kaje wajen masu flash ka biya kudi sannan a gyarama, sabo da haka daga yanxu insha Allah da kanka zaka gyara batare da Computer ba ko wani software.
.
To a gaskiya yawancin kowane waya akwai yanda ake gyara irin nata misali tecno akwai yanda zakuyi nata haka gionee da sauran wayoyi dan haka wannan hanyar dazan bayar tana iyayi a wasu wayoyin musamman tecno da gionee dan haka kowa saiya gwada akowace irin waya idan tayi shikkenan idan kuma ka gwada batayiba to saiku ajiye mana comment da sunan wayarku zamu tura muku na yanda zaku yiwa irin wayar taku,
.
Yauwa to da farko ku tabbata wayar taku akwai change kada yayi kasa da 50% sannan kuma ku tabbata inda kuke akwai Wifi idanma babu to zaku iya connecting dana wata wayar dabam, wato idan zakuyi dole zaku nemo wata wayar dabam wanda akwai data acikinta to idan kun nemo wannan wayar to sai kuyi create na hotspot acikinta, wato kuje setting saiku shiga "more" zakuga inda aka Rubuta "Tethering & portable hotspot" idan ya bude sai kuyi on na "wifi hotspot" sannan ku shiga "Set up Wi-Fi hotspot" idan ya bude zakuga "Network SSID" saiku sanna sunanku kokuma wani sunan dakuka gadama sannan a kasa zakuga inda aka Rubuta "Security" saiku dannan saiku zabi "WPA PSK" saiku danna sannan akasa zakuga inda aka Rubta "password" to saiku sanya password din da kuka gadama amma ya kasance daga guda takwas zuwa sama kar yayi kasa da guda 8, idan kun gama sai kuyi save shikkenan kunyi create na wifi a wannan wayar,
.
To yanzu kawai saiku dauko wayar taku wanda zaku gyara matsalar sa email din saiku kunnata to da zarar ta gama kunnuwa zata kawoku zata nuno muku "Welcome" ku duba kasa zakuga wani dan cycle yellow saiku ta6a nan da zarar kun ta6a zata kawoku wani shafi wanda daga sama ana Rubutua "Insert SIM card" to saiku duba kasa daga gefan dama zakuga inda aka Rubuta "Skip" saiku danna nan da zarar kun danna zai budo muku wani shafi wanda aka Rubuta " Did you know your phone can use Wifi-Fi for calls" karka damu kawai ka danna inda aka Rubuta "SKIP" to da zarar ka danna zakaga ya kawoma wifi wanda suke a kunne to anan zakaga ya kawoma wifi na wannan wayar wanda kayi create na wifi, da zarar ya nunoma sunan daka sanya awancan wifi na wancan wayar to saika danna kan sunan daya nemo, da zarar ka danna zai nunama kasa password to anan ma saika sanya password din dakayi create din wanda nace karka sanya kasa da guda 8, to da zarar ka sanya password saika duba daga kasan inda kasa zakaga "CONNECT" saika danna nan da zarar ka danna shikkenan kayi connect da wifi din to da zarar ka gama connect zakaga ta kawoka wani shafi dabam wanda aka Rubuta "Checking connection" saika dan jira kadan zakaga ta nuno "Software update" nanma saika dan sake jira idan ta gama zata nuno "Checking inpo..." nan ma ka jira da zarar ta gama zakaga ta dawo dakai wajen da zakasa email, to karka damu kawai ka shiga "Enter your email" saika yi Rubutu a wajen karka damu ba dole sai email ba ko wani abunne kadan Rubuta kamar harafi 7 zuwa 10 bayan ka danyi wannan Rubutun a wajen to kawai sai kayi long press akan wannan Rubutun daka Rubuta wato ka danne Rubutun har sai kaga yayi mark wato har sai wani shudin abu ya rufe Rubutun, to bayan kayi mark na Rubutun to saika dan danne wanna alamar ta kasan wannan kifiyar da ake mayar da Rubutu manyan baki idan kadan danneta saika dan jata zuwa sama zuwa alamar mayar da manya bakin, to da zarar kayi haka zakaga ta kawoka google to karka damu kawai ka ta6a sama wajen search saika goge Rubutun dayake ciki saika Rubuta "setting" kaga Rubuta setting din zakaga setting na wayarka ya bayyana to karka damu kawai ka shiga idan ya bude saika je wajen yin Restore wato "Backup & Restore" shikkenan sai kayi Restore na wayar da zarar ta gama Restore din shikkenan zakaga ta bude nomal shikkenan kayi maganin wannan matsalar,
.
To amma wata wayar bata daukan wannan hanyar, wato ba ,a danne wannan alamar da kuma wajen mayar da Rubutu manya, to idan ka gwada bai yiba to saika gwada wannan, bayan ka kamma komi ta nunoma wajen sa email to saika danyi Rubutu a wajen enter your email kadanyi kowane irin rubutu, idan kayi Rubutun sai kayi mark dinsa idan kayi mark din zakaga wani rubutu ya fito kamar copy cut da kuma wata alamar kamar haka : kokuma ... To saika taba wannan alamar zakaga ta nuno ma "share" to saika danna idan ka danna zata nunoma wasu apps zakaga Gmail to saika danne shi har sai ya kaika App inpo idan ya kawoka nan saika shiga "Notification" idan ya bude saika shiga inda aka Rubuta "App Settings" da zarar ya bude saika shiga wannan alamar ta : kokuma ... A zaye daga sama a gefan dama da zarar ka danna nan saika shiga inda aka Rubuta "Manage Account" saika danna continue kana danna wa zai kawoka "Setting" na wayarka to sai kaje Backup & Restore sai kayi shikkenan
.
Wasu wayoyin kuma da zarar ta nunoma wajen enter your email to saika danyi Rubutu a wajen sannan kayi mark dinsa da zarar kayi mark saika dan danne alamar @ Idan kadan danne alamar @ din saika dan ja kadan nan take zakaga ta kawoka google search to saika Rubuta Setting anan zakaga setting na wayarka ya bayyana shikkenan saika shiga kaje kayi Restore,
.
Wasu wayoyin kuma bayan kayi connecting na wifi saika dinga yin back har saika dawo shafin farko wanda aka Rubuta "Welcome" idan ka dawo wannan shafin to kawai saika danna "Minimize" na wayarka da zarar ka danne zakaga ta nunama dukka minize dinka to karka damu ka duba daga sama zakaga wajen search wato Google search keybord nakan wayarka to kawai saika shiga nan zai tambayeka to kawai ka danna inda aka Rubuta No thank idanma bai tambaya shikkenan kawai inya bude zakaga wajen rubutu to kawai saika Rubuta Setting da zarar ka rubuta nan take zai kawoka zuwa setting na kan wayarka shikkenan saika shiga kaje kayi Restore na wayar shikkenan kayi maganin wannan matsalar
.
Wadannan sune kadan daga cikin hanyoyin magance irin wannan matsalar, kamar de yanda tun a farko na gaya muku kan cewa ba kowace wayace take daukan irin wadannan hanyoyinba yawancin kowane waya da yanda akeyin nasa dan haka saide ku gwada idan baiyi a wayar kuba to zaku iya ajiye mana comment da sunan wayar taku saimu gaya muku na yanda zakuyi irin wayar taku
.
Kuma insha Allah anan gaba zamu dinga kawo muku videos kala kala na yanda akeyiwa wayoyi dabam dabam kude karku damu kawai kuci gaba da ziyartar wannan shafi akoda yaushe
.
Idan akwai mai tambaya sai yayi comment kokuma a kira wannan number 08169872309

COMMENTS