Ina masu amfani da layin MTN to mtn suna bada kyautar 100mb sabi da haka kowa ya dauko layinsa na mtn domin more wannan gara6asa amma sai ma...
Ina masu amfani da layin MTN to mtn suna bada kyautar 100mb sabi da haka kowa ya dauko layinsa na mtn domin more wannan gara6asa amma sai mai Rabo domin kuwa ba kowa suke bawaba sabo da haka kowa ya danna wannan number *559*4# ko *559*2# idan kana da Rabo nan take zakaga sun baka 100mb shikkenan.
.
Allah ya bada sa,a
.
Kuci gaba da gayyato mana abokanku
COMMENTS