Blog Archive

Powered by Blogger.

[Facebook] YADDA ZAKAJI ALERT YAYIN DA WANI YA HAUMA FACEBOOK DINKA

=========================== Idan wani yasan password dinka ko kuma ake kokarin yima hack to akwai hanyar da akebi yayin da wani xaihau sai a...



===========================
Idan wani yasan password dinka ko kuma ake kokarin yima hack to akwai hanyar da akebi yayin da wani xaihau sai a iyoma message kan cewa xa a hau facebook dinka
misali xa a sanar dakai kalan operar da aka hau da ita da kuma wayar da date da time na lokacin da akayi login na account dinka
.
ita wannan hanya da akebi kamfanin facebook xasu turoma da sakon ta hanyar daka xa6a wato
.
1 numberka
.
2 Email dinka
.
3 notification dinka na fb
.
duk wanda ka xaba tanan xasu iyoma sakon
ga yadda zakai ka ke samun sako yayin da wani ya shigar maka account na fb
da farko ka kayi copy na wannan link din sai kaje ka rubuta a opera ga link din:
.

.
Kokuma ku shiga tanan kai tsaye
.
Facebook login alert
.
idan ya bude zakaga
Login Alerts
Get an alert when anyone logs into your account from a new device or browser.
Notifications Off
Edit
Email Off
Edit
Text messages Off
Edit
kungansu duk a kulle "off" to saiku shiga Edit na wanda kukeso alert din yana xuwa ciki idan kunyi haka sai kuyi save shikkenan ku gama
Duk lokacin da wani yayi kokari login din facebook dinka to xaka samu sakon message
.
Allah ya bada sa'a
.
Kuci gaba da ziyartar wannan shafin akoda yaushe domin morar gara6asa iri iri

COMMENTS

Name

Al'ajabi,13,Android zone,69,Applications,3,Aure,25,Blogger zone,1,computer zone,4,Dadin Kowa sabon salo,27,Facebook zone,12,Free Browsing,2,Hausa Films,1,Hausa novels,1,hotuna,2,Java zone,15,Kannywood,55,kiwon lafiya,35,Mata,12,Musics,24,Network,21,News,146,others,16,siyasa,81,Soyayya,3,Symbian zone,5,Video clips,33,video tutorials,3,Whatsapp,1,
ltr
item
Ameer: [Facebook] YADDA ZAKAJI ALERT YAYIN DA WANI YA HAUMA FACEBOOK DINKA
[Facebook] YADDA ZAKAJI ALERT YAYIN DA WANI YA HAUMA FACEBOOK DINKA
http://fm.nextwapblog.com/files/6475/facebook-icon.png
Ameer
https://ameeryau.blogspot.com/2017/08/facebook-yadda-zakaji-alert-yayin-da.html
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/2017/08/facebook-yadda-zakaji-alert-yayin-da.html
true
2994989324915487916
UTF-8
Loaded All Posts Not found any posts VIEW ALL Readmore Reply Cancel reply Delete By Home PAGES POSTS View All RECOMMENDED FOR YOU LABEL ARCHIVE SEARCH ALL POSTS Not found any post match with your request Back Home Sunday Monday Tuesday Wednesday Thursday Friday Saturday Sun Mon Tue Wed Thu Fri Sat January February March April May June July August September October November December Jan Feb Mar Apr May Jun Jul Aug Sep Oct Nov Dec just now 1 minute ago $$1$$ minutes ago 1 hour ago $$1$$ hours ago Yesterday $$1$$ days ago $$1$$ weeks ago more than 5 weeks ago Followers Follow THIS PREMIUM CONTENT IS LOCKED STEP 1: Share to a social network STEP 2: Click the link on your social network Copy All Code Select All Code All codes were copied to your clipboard Can not copy the codes / texts, please press [CTRL]+[C] (or CMD+C with Mac) to copy