. Wannan gara6asa bata bukatar wani sabon layi kowanne ma tanayi a sabon sim da tsohon, ita wannan garabasa tana zuwane a kowace sabuwar way...
.
Wannan gara6asa bata bukatar wani sabon layi kowanne ma tanayi a sabon sim da tsohon, ita wannan garabasa tana zuwane a kowace sabuwar wayar android dan haka da zarar kun sayi sabuwar wayar android, to ku duba jikin kwalin wayar akwai wani PIN ajikin kwalin to wannan shine garabasar to kuyi copy dinsa ku waika shi ta message zuwa wannan number 8186 kokuma ku danna haka *8186*pin#, to ammafa ku sani bawai dole sai kun sayi sabon wayarba da zarar wani naku ya sayi wani sabon wayar android to zaku iya neman daya baku kwalin to da zarar kun samu wannan kwalin wayar wato gidan wayar to kun samu wannan gara6asa, dan haka saiku bincika domin morar wannan gara6asa dominkwa wannan gara6asar tana da dadi, domin tsawon shekara daya zakayi kana samun 1.5GB wato 1500MB a kowane wata har tsawon wata goma sha biyu wato shekarar daya dan haka sai a bincika domin a mori wannan gara6asar,
.
.
Sannan kuma zaku sake samun kyautar 100% + 50% bunus wato kudin kira shima a kowane wata har tsawon wata shida 6 wato Rabin shekara, itama wannan gara6asa duk a sabuwar waya ake samunta dan haka da zarar kun samu kwalin sabuwar waya to kuduba jikinsa akwai pin sai kuyi copy nasa ku aika text na pin din zuwa 8186 kokuma ku danna *8186*pin# insha Allah zaku samu wannan gara6asa,
.
Allah ya taimaka
COMMENTS