Download Dadin kowa sabon Salo Episode 14 . . Stephanie ta shiga mummunan yanayi sakamakon watsar da lamarinta da Nasiru ya yi, amma a banga...
Download Dadin kowa sabon Salo Episode 14
.

.
Stephanie ta shiga mummunan yanayi sakamakon
watsar da lamarinta da Nasiru ya yi, amma a
bangaranta ta gaza hakuri da wannan sabon
sauyin. Yayin da a gefe Sabuwa ta fara sabon tinani
don ganin rayuwarta da ta yaranta ta sauya amma
tun daga farko komai ya kara tabarbarewa, ta kara fadawa tsaka mai wuya. Donganin yadda za ta
kaya ku tara a shirin dadin kowa kashi na goma
sha hudu.
.
Saidu shiga nan Download Now domin saukar dashi akan wayoyinku

COMMENTS