Da farko idan ka dauko wayarka ta android wanda ta fada security saiku cire sim da memory sannan ku mayar mata da batir dinta amma yaxamana...
Da farko idan ka dauko wayarka ta android wanda ta fada security saiku cire sim da memory sannan ku mayar mata da batir dinta amma yaxamana batir din yana da chage sosai
Sannan idan kun tashi kunnawa saiku danna madannin kunna waya tare da madannin rage volume
Duk a tare xaku dannesu
Note: wasu wayoyin kuma xaku danne madannin gun kunna waya tare da madannin kara volume amma ni wayoyin danayi nayi amfani da madannin kunna waya dana rage volume idan kuka dannesu kada ku daga har sai kunga ta kawo idan ta tashi kawowa xakuga ta kunnu amma ta nuno muku wasu rubutun chana to kada ku damu kuyi amfani da madannin rage volume domin yin kasa wato press down idan kukayi kasan kai ku hau rubutun chana na layi na shida abin nufi ku na danna madannin volume har sau shida sannan saiku danna madannin kunna waya xakuga ta sake nuno muku wasu rubutun amma basukai na daba saiku danna madannin rage volum sau uku ko biyu sanna saiku danna madannin kunna wayar xakuga wayar ta rubuto muku wani rubutu tare da ........ To saiku jira xakuji ta dauke sanna chan xata kawo to karku damu wayarku tayi idan ta kunnun shikkenan wannan security ko perten din duk sun fita sai kuje ku seta wayarku
.
Shikkenan
.
Allah ya bada sa,a
.
Kuci gaba da kasancewa damu akowane lokaci

COMMENTS