kadan daga cikin irin abubuwan da akeyi da explore a wayar android . Ita wannan ROOT EXPLORE bawai wannan ne kadai amfanintaba a a tana da a...
kadan daga cikin irin abubuwan da akeyi da explore a wayar
android .
Ita wannan ROOT EXPLORE bawai
wannan ne kadai amfanintaba a a tana da
amfani sosai a wayar android ga kadan daga
cikin abubuwan da akeyi da ita:-
chanja sunan wayar android Chanja logo wannan hotan na android wanda
idan an kunna yake fitowa .
Chanja sound na kunna wayar android .
Chanja verson na wayar android misali daga
4.2.2 izuwa 5.0.1 ko fiye da haka,
Hada subtitle na film ko video da kanka . Extacting na Zip file ko RaR file .
Editing na Apps ko Games da sauransu .
Goge wani virus ko folder wanda yaki goguwa
akan waya ko memory chanja photo na apps ko games, chanja icon na jikin batiri da sauransu
.
Wannan sune kadan daga cikin abubuwan da
akeyi da Root Explore
.
Ku shiga nan ku saukar da ita akan wayarku: Download Root Explore
bayan kunyi download dinsa kuci gaba da ziyartarmu akai akai domin koyan abubuwan da akeyi da root explore da sauransu...
.
Domin karin bayani 08169872309

COMMENTS