Blog Archive

Powered by Blogger.

[Android] YADDA ZAKAYI ROOT NA WAYAR ANDROID CIKIN SAUKI

[Android] YADDA ZAKAYI ROOT NA WAYAR ANDROID CIKIN SAUKI Kamar yadda kuka sani Rooting wata hanyace da zata kara buda kwakwalwar wayarka har...

[Android] YADDA ZAKAYI ROOT NA WAYAR ANDROID CIKIN SAUKI




Kamar yadda kuka sani Rooting wata hanyace da zata kara buda kwakwalwar wayarka har asamu damar sarrafata yadda akeso da kuma kara mata wasu abubuwan wanda su asalin kamfanin wayar basu iyota da wannan abunba shide Root kamar hack ne a symbian idan ya kasance ka ta6a amfani da symbian to tabbas kasan wayar symbian sai anyi mata hack sannan xa,aji dadin amfani da ita kuma za,aji dadin sarrafata yadda kakeso, sannan za,a samu damar sanya mata wasu sabin apps din, to itama wayar Android haka take ana mata root domin asamu damar sarrafata idan akayi mata Root ana samun damar kara mata Ram sannan Za,a samu damar kara mata Verson daga nata zuwa wanda kakeso sannan ta hanyar Root zaka iya chanjawa wayarka ta Android suna kokuma Boot Animation dinta wato wannan hotan daya fitowa yayin kunna wayar da kashewa shima idan anyiwa waya Root cikin sauki zaka iya chanja shi akwai abubuwa dayawa wanda bazan iya lissafasuba wanda akeyinsu idan anyiwa wayar Rooting a takaicede inde kai maison amfani da android ne kuma kanason kasan sirrinta to dole ya kasance da farko kayi mata Rooting,


Wannan shine takaitaccen bayani akan Rooting




Ga yadda ake Rooting din: da farko kayi download na King Root.apk saika sauko dashi ta hanyar wannan link din




Download King Root.apk




Bayan kayi download dinsa saika budeshi kayi click akansa nan take zakaga ya fara yana ta zagayawa to karka damu kawai kadan jirashi kadan na dan wani lokaci idan ya hada zakaga wannan gun da yake kewayawa zakaga yayi gud shikkenan wayarka tayi Root sai kayi Reboot din wayar taka kokuma ka kashe wayar sannan ka kunna shikkenan ka gama


Wannan Root din na iya wayoyin Android verson 4.2.2 zuwa sama da haka




Allah ya basa sa,a

COMMENTS

Name

Al'ajabi,13,Android zone,69,Applications,3,Aure,25,Blogger zone,1,computer zone,4,Dadin Kowa sabon salo,27,Facebook zone,12,Free Browsing,2,Hausa Films,1,Hausa novels,1,hotuna,2,Java zone,15,Kannywood,55,kiwon lafiya,35,Mata,12,Musics,24,Network,21,News,146,others,16,siyasa,81,Soyayya,3,Symbian zone,5,Video clips,33,video tutorials,3,Whatsapp,1,
ltr
item
Ameer: [Android] YADDA ZAKAYI ROOT NA WAYAR ANDROID CIKIN SAUKI
[Android] YADDA ZAKAYI ROOT NA WAYAR ANDROID CIKIN SAUKI
http://fm.nextwapblog.com/files/6475/king-root-icon.png
Ameer
https://ameeryau.blogspot.com/2017/08/android-yadda-zakayi-root-na-wayar.html
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/2017/08/android-yadda-zakayi-root-na-wayar.html
true
2994989324915487916
UTF-8
Loaded All Posts Not found any posts VIEW ALL Readmore Reply Cancel reply Delete By Home PAGES POSTS View All RECOMMENDED FOR YOU LABEL ARCHIVE SEARCH ALL POSTS Not found any post match with your request Back Home Sunday Monday Tuesday Wednesday Thursday Friday Saturday Sun Mon Tue Wed Thu Fri Sat January February March April May June July August September October November December Jan Feb Mar Apr May Jun Jul Aug Sep Oct Nov Dec just now 1 minute ago $$1$$ minutes ago 1 hour ago $$1$$ hours ago Yesterday $$1$$ days ago $$1$$ weeks ago more than 5 weeks ago Followers Follow THIS PREMIUM CONTENT IS LOCKED STEP 1: Share to a social network STEP 2: Click the link on your social network Copy All Code Select All Code All codes were copied to your clipboard Can not copy the codes / texts, please press [CTRL]+[C] (or CMD+C with Mac) to copy