Blog Archive

Powered by Blogger.

[Android] YADDA ZAKU CHANJA BOOT ANIMATION A KOWACE IRIN WAYAR ANDROID

Kamar yadda kuka sani boot Animation shine wannan hotan wanda yake dauke da sunan wayar da kuke amfani da ita wato wannan hotan wanda idan a...



Kamar yadda kuka sani boot Animation shine wannan hotan wanda yake dauke da sunan wayar da kuke amfani da ita wato wannan hotan wanda idan aka kunna waya sai sunan wayar ya bayyana akan screen din wayar, misali idan wayarka TECNO ne yayin daka kunnata zakaga ta rubuto TECNO hakanan idan ka kasheta nanma zata Rubuto wannan sunan to wannan shine Boot Animation


Dan haka idan kunaso zaku iya chanja wannan hotan da yake bayyana yayin kunna wayar, misali idan kuna amfani da Tecno to zaku iya chanja Boot Animation dinta ya koma na Gionee hakanan itama gionee zaku iya chanja nata ya koma na tecno kokuma na wata wayan dabam duk zaku iya yadda kukeso, dan haka yanzu abin da ake bukata yayin gabatar da wannan aikin shine nutsuwa sosai yayin gabartar da Aikin domin gudun matsala,


Da farko Ka tabbata kayi Root na wayarka sai ku shiga nan domin yin root


Yadda ake root na wayar android


bayan kunyi Root na wayar taka sannan ka tabbata ka dauko Root explore, itama saiku shiga nan domin ku daukota


Download Root Explore


bayan kun gama Root kuma kunyi download na Root explore to yanxu saiku dauko boot animation wanda kukeso anan


Download Boot Animation


idan kun daukoshi zaku ganshi a zip to sai kuyi save dinsa a wani folder da babu kome akan waya ko memory, sannan sai kuyi install na Root explore sannan ku budeta, idan kun bude zakuga foldodi dayawa to karku damu kawai kuyi kasa ku duba folder mai suna System saiku budeta idan ta bude anan ma zakuga wasu foldodin to saiku duba folder mai suna Media saiku budeta idan ta bude zakuga wasu files sannan zakuga File na bootanimation.zip to wannan shine asalin bootanimation dinku to yanxu abin da zakuyi kawai ku danne shi wato long press zakuga ya nuno muku wasu Rubutu to saiku danna inda aka Rubuta Rename sai kuyi Rename din wannan bootanimation din zuwa bootanimation.zip1


Bayan kunyi Rename dinsa to yanzu saikuyi back wato kukoma baya kuje ta cikin Root Explore din sai kuje kan memory dinku kuje folder da kuka ajiye wannan Bootanimation.zip din sai kuyi copy dinsa sannan ku dawo wannan folder ta media kuyi post ko extract dinsa anan shikkenan zaku ganshi ya bayyana a wannan folder shikkenan sai kuyi Reboot din wayarku kokuma ku kasheta ku kunna, nan take zakuga wannan boot animation din da kuka sauya ya hau,


Shikkenan idan kuma kunaso ku dawo da naku nada to saiku koma cikin Root Explore din kuje folder da kukayi wannan aikin saikuyi Rename na wannan bootanimation.zip din wanda kuka kawo daga memory ku sai kuyi Rename dinta zuwa Bootanimation.zip2 ita kuma waccan ta farko saiku dawo da ita yadda take wato ku cire 1 din da kuka kara a gaban sunan wato daga Bootanimation.zip1 zuwa Bootanimation.zip shikkenan sai kuje ku kashe wayar taku sannan ku kunna,


Shikkenan


Asha Shagali lafiya

COMMENTS

BLOGGER: 2

Name

Al'ajabi,13,Android zone,69,Applications,3,Aure,25,Blogger zone,1,computer zone,4,Dadin Kowa sabon salo,27,Facebook zone,12,Free Browsing,2,Hausa Films,1,Hausa novels,1,hotuna,2,Java zone,15,Kannywood,55,kiwon lafiya,35,Mata,12,Musics,24,Network,21,News,146,others,16,siyasa,81,Soyayya,3,Symbian zone,5,Video clips,33,video tutorials,3,Whatsapp,1,
ltr
item
Ameer: [Android] YADDA ZAKU CHANJA BOOT ANIMATION A KOWACE IRIN WAYAR ANDROID
[Android] YADDA ZAKU CHANJA BOOT ANIMATION A KOWACE IRIN WAYAR ANDROID
http://fm.nextwapblog.com/files/6475/boot-animation-001.png
Ameer
https://ameeryau.blogspot.com/2017/08/android-yadda-zaku-chanja-boot.html
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/2017/08/android-yadda-zaku-chanja-boot.html
true
2994989324915487916
UTF-8
Loaded All Posts Not found any posts VIEW ALL Readmore Reply Cancel reply Delete By Home PAGES POSTS View All RECOMMENDED FOR YOU LABEL ARCHIVE SEARCH ALL POSTS Not found any post match with your request Back Home Sunday Monday Tuesday Wednesday Thursday Friday Saturday Sun Mon Tue Wed Thu Fri Sat January February March April May June July August September October November December Jan Feb Mar Apr May Jun Jul Aug Sep Oct Nov Dec just now 1 minute ago $$1$$ minutes ago 1 hour ago $$1$$ hours ago Yesterday $$1$$ days ago $$1$$ weeks ago more than 5 weeks ago Followers Follow THIS PREMIUM CONTENT IS LOCKED STEP 1: Share to a social network STEP 2: Click the link on your social network Copy All Code Select All Code All codes were copied to your clipboard Can not copy the codes / texts, please press [CTRL]+[C] (or CMD+C with Mac) to copy