Powered by Blogger.

Yadda Aka Yi Na Zama shugaban kasar Nigeria - inji Shugaba Buhari

Shugaban kasa Muhammadu Buhari yace amfani da na’urar tantance katin zabe ne sanadiyar nasararsa a zaben 2019 - Buhari ya kayar da dan takar...

Shugaban kasa Muhammadu Buhari yace amfani da na’urar tantance katin zabe ne sanadiyar nasararsa a zaben 2019 - Buhari ya kayar da dan takarar jam’iyyar Peoples Democratic Party, Atiku Abubakar, a zaben Shugaban kasa - Shugaban kasar yace Allah ne ya sa shi zama Shugaban kasa bayan yayi takarar kujerar sau hudu Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana cewa amfani da na’urar tantance katin zabe ne yayi sanadiyar nasararsa a zaben 2019, inda ya kayar da dan takarar jam’iyyar Peoples Democratic Party, Atiku Abubakar. Shugaban kasar wanda aka rantsar a karo na biyu, ya bayyana hakan ne a wata hira da jaridar Premium Times. Legit.ng ta tattaro cewa Shugaban kasar yace Allah ne ya sa shi zama Shugaban kasa bayan yayi takarar kujerar sau hudu. Yace: “Da lokacin da Allah ya diban mun ya kai, yayi amfani da fasaha wajen shigar dani. “Na’urar tantance katin zabe ya hana wadanda ke mulki rubuta sakamakon karya kamar yadda suka saba yi.” Shugaban kasar yayi alkawarin ba wasu bangarori uku muhimmanci, wadanda suka hada da tsaro, tattalin arziki, da kuma yaki da cin hanci da rashawa. Yace zai tabbatar da samar da ayyukan yi, da kuma mayar da hankali wajen samar da wutar lantarki, kayayyakin more rayuwa, harkar lafiya, fasaha, da sabon tsari a fannin ilimi tare da mayar da hankali kan kimiya. ©mkntechs

COMMENTS

Name

Al'ajabi,13,Android zone,69,Applications,3,Aure,25,Blogger zone,1,computer zone,4,Dadin Kowa sabon salo,27,Facebook zone,12,Free Browsing,2,Hausa Films,1,Hausa novels,1,hotuna,2,Java zone,15,Kannywood,55,kiwon lafiya,35,Mata,12,Musics,24,Network,21,News,146,others,16,siyasa,81,Soyayya,3,Symbian zone,5,Video clips,33,video tutorials,3,Whatsapp,1,
ltr
item
Ameer: Yadda Aka Yi Na Zama shugaban kasar Nigeria - inji Shugaba Buhari
Yadda Aka Yi Na Zama shugaban kasar Nigeria - inji Shugaba Buhari
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEidiPUTU0OkFAzwrBz1hazCnc0tLnsyVRlfQMgicJISXM3zWOXn4lqTf-HMLVk6srpSEqthfnIptpBHmE6KGdqCsXlYOv8tS4APnMnOaSccVVN2UUybDKyJhyRChpwd_Vh64l5GKRVH0jKr/s320/BBB75AC2-20D0-4524-9611-259643615BCC_w408_r1_s.jpg
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEidiPUTU0OkFAzwrBz1hazCnc0tLnsyVRlfQMgicJISXM3zWOXn4lqTf-HMLVk6srpSEqthfnIptpBHmE6KGdqCsXlYOv8tS4APnMnOaSccVVN2UUybDKyJhyRChpwd_Vh64l5GKRVH0jKr/s72-c/BBB75AC2-20D0-4524-9611-259643615BCC_w408_r1_s.jpg
Ameer
https://ameeryau.blogspot.com/2019/06/yadda-aka-yi-na-zama-shugaban-kasar.html
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/2019/06/yadda-aka-yi-na-zama-shugaban-kasar.html
true
2994989324915487916
UTF-8
Loaded All Posts Not found any posts VIEW ALL Readmore Reply Cancel reply Delete By Home PAGES POSTS View All RECOMMENDED FOR YOU LABEL ARCHIVE SEARCH ALL POSTS Not found any post match with your request Back Home Sunday Monday Tuesday Wednesday Thursday Friday Saturday Sun Mon Tue Wed Thu Fri Sat January February March April May June July August September October November December Jan Feb Mar Apr May Jun Jul Aug Sep Oct Nov Dec just now 1 minute ago $$1$$ minutes ago 1 hour ago $$1$$ hours ago Yesterday $$1$$ days ago $$1$$ weeks ago more than 5 weeks ago Followers Follow THIS PREMIUM CONTENT IS LOCKED STEP 1: Share to a social network STEP 2: Click the link on your social network Copy All Code Select All Code All codes were copied to your clipboard Can not copy the codes / texts, please press [CTRL]+[C] (or CMD+C with Mac) to copy