Powered by Blogger.

Rikici Ya Ɓarke Tsakanin Matan Kannywood Biyu Akan soyayyar Sanator Dino Melaye

Rikici ya barke tsakanin Fati Muhammed da Teema Makamashi akan soyayyar Sanata Dino Melaye - An dai ga Teema Makamashi tana habaici a shafin...

Rikici ya barke tsakanin Fati Muhammed da Teema Makamashi akan soyayyar Sanata Dino Melaye - An dai ga Teema Makamashi tana habaici a shafinta na Instagram inda - Duka 'yan matan sun yiwa Sanatan waka da fasta ta siyasa sun kai masa, inda ya dauki hoto da kowaccen su Wani rikici da ya barke tsakanin matan Kannywood guda biyu Teema Makamashi da Fati Mohammed, inda suke rikici akan Sanatan jihar Kogi ta Yamma Sanata Dino Melaye. Rikicin ya samo asali ne lokacin da Teema Makamashi take gargadin Fati Mohammed
akan kwaikwayenta da tayi wurin yiwa Sanatan waka. Ga abinda Teema Makamashi ta rubuta a shafinta na Instagram: "Keda samun soyayyarsa sai dai ki gani daga nesa" Tauraruwar Teema Makamashi wacce ita ce ta
fara yiwa Sanata Dino Melaye waka, tayi wannan habaicin ne ga Fati Mohammed wacce ta kwafeta. Teema tayi rubutun ne a shafinta na Instagram inda ta cigaba da cewa, "Ga wani sabon salon shima idan zaki yi, banda waka, tunda kome nayi sai kinyi, kina tare da bakar wahala indai ni zaki dinga kwaikwaya." Tauraruwar ta saka hoton fastar siyasa da tayi wa Sanatan a shafinta na Instagram a lokacin da tayi wadancan habaicin. An ga Fati Mohammed ta yiwa Sanata Dino Melaye waka da kumaa fasta ta siyasa. ©mkntechs

COMMENTS

Name

Al'ajabi,13,Android zone,69,Applications,3,Aure,25,Blogger zone,1,computer zone,4,Dadin Kowa sabon salo,27,Facebook zone,12,Free Browsing,2,Hausa Films,1,Hausa novels,1,hotuna,2,Java zone,15,Kannywood,55,kiwon lafiya,35,Mata,12,Musics,24,Network,21,News,146,others,16,siyasa,81,Soyayya,3,Symbian zone,5,Video clips,33,video tutorials,3,Whatsapp,1,
ltr
item
Ameer: Rikici Ya Ɓarke Tsakanin Matan Kannywood Biyu Akan soyayyar Sanator Dino Melaye
Rikici Ya Ɓarke Tsakanin Matan Kannywood Biyu Akan soyayyar Sanator Dino Melaye
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEhQ5a-v3YNBxEtQLtuePTtmX-XKz4SsvMe-cW9hpx6BT_RN3COujWqgKYSxQbKgvA-BtMaO1E1Go_vdDDD2w2YsEVbq4J1jXGUaBU9R7QSMqSwQPMhwjtvxrhddwWDTrD639chdb1n2Am7n/s320/Screenshot_20190531-210628%2525257E2.png
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEhQ5a-v3YNBxEtQLtuePTtmX-XKz4SsvMe-cW9hpx6BT_RN3COujWqgKYSxQbKgvA-BtMaO1E1Go_vdDDD2w2YsEVbq4J1jXGUaBU9R7QSMqSwQPMhwjtvxrhddwWDTrD639chdb1n2Am7n/s72-c/Screenshot_20190531-210628%2525257E2.png
Ameer
https://ameeryau.blogspot.com/2019/06/rikici-ya-arke-tsakanin-matan-kannywood.html
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/2019/06/rikici-ya-arke-tsakanin-matan-kannywood.html
true
2994989324915487916
UTF-8
Loaded All Posts Not found any posts VIEW ALL Readmore Reply Cancel reply Delete By Home PAGES POSTS View All RECOMMENDED FOR YOU LABEL ARCHIVE SEARCH ALL POSTS Not found any post match with your request Back Home Sunday Monday Tuesday Wednesday Thursday Friday Saturday Sun Mon Tue Wed Thu Fri Sat January February March April May June July August September October November December Jan Feb Mar Apr May Jun Jul Aug Sep Oct Nov Dec just now 1 minute ago $$1$$ minutes ago 1 hour ago $$1$$ hours ago Yesterday $$1$$ days ago $$1$$ weeks ago more than 5 weeks ago Followers Follow THIS PREMIUM CONTENT IS LOCKED STEP 1: Share to a social network STEP 2: Click the link on your social network Copy All Code Select All Code All codes were copied to your clipboard Can not copy the codes / texts, please press [CTRL]+[C] (or CMD+C with Mac) to copy