Powered by Blogger.

Masu Hana Talakawa Jin Dadin Gwamnatina Za Su Sha Kunya A Wannan Zangon - inji Shugaba Buhari

Sakon Sallah : "Sadaukarwarku gare ni ba zata tashi a banza ba" Buhari Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kara nanata alkawarin cew...

Sakon Sallah : "Sadaukarwarku gare ni ba zata tashi a banza ba" Buhari Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kara nanata alkawarin cewar talakan Najeriya zai ci moriyar mulkinsa a zango na biyu tare da yin Alla-wadai da wasu 'yan bukulu da suka hana 'yan Najeriya damar da suke da ita a zaben da ya gabata. Kazalika ya yaba wa hukumar zabe ta kasa (INEC) bisa kyakykyawan aikin da ta yi duk da kalubalen da ta dan samu da farko tare da yi wa masu zabe godiya a kan juriya da yarda da tsarin dimokradiyya da suka nuna. A cewar sa; " kafin zaben shekarar 2019, 'yan bukulu basu taba bawa Najeriya damar gudanar da zabe cikin kwanciyar hankali ba. Amma duk da haka, Najeriya ta samu nasarar shawo kan kalubalen ta a siyasance. "Jama'ar Najeriya sun nuna kishin kasa ta hanyar barin kasuwancinsu domin fita su sauke hakkinsu na 'yan kasa dake da ikon zaben shugabannin da suke so. "Ina son yin amfani da wannan dama domin sake tabbatar wa da da dukkan 'yan Najeriya cewar sadaukarwa da kuka nuna ta sake zabe na ba zata tashi a banza ba. Zan tabbatar da cewar talakawan Najeriya masu kada kuri'a sun ci moriyar gwamnati na." Buhari ya yi kira ga al'ummar Musulmi da su kasance masu yin aiki da nasihohin da darussan dake cikin watan Ramadana. Kazalika, ya mika sakon ta'aziyya da jaje ga wadanda aiyukan ta'addanci, musamman na masu garkuwa da mutane da 'yan bindiga, ya shafa tare da cin al washin cewar gwamnatinsa ba zata lamunci kisan jama'a ba da kowanne irin suna.

COMMENTS

Name

Al'ajabi,13,Android zone,69,Applications,3,Aure,25,Blogger zone,1,computer zone,4,Dadin Kowa sabon salo,27,Facebook zone,12,Free Browsing,2,Hausa Films,1,Hausa novels,1,hotuna,2,Java zone,15,Kannywood,55,kiwon lafiya,35,Mata,12,Musics,24,Network,21,News,146,others,16,siyasa,81,Soyayya,3,Symbian zone,5,Video clips,33,video tutorials,3,Whatsapp,1,
ltr
item
Ameer: Masu Hana Talakawa Jin Dadin Gwamnatina Za Su Sha Kunya A Wannan Zangon - inji Shugaba Buhari
Masu Hana Talakawa Jin Dadin Gwamnatina Za Su Sha Kunya A Wannan Zangon - inji Shugaba Buhari
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEia7ixvhUI0iQTjYN0kOWaflnT_j5LfolCCQPZfSQKObpyY8e516389g5PkeVJpWCAO3n4xnwh64yPPMwhfLlr_s0UXizqPVfXler71HjolRIBAJ_XD7O1q2F1gR8HBC8sX1DJtoBiKYPs-/s320/BBB75AC2-20D0-4524-9611-259643615BCC_w408_r1_s.jpg
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEia7ixvhUI0iQTjYN0kOWaflnT_j5LfolCCQPZfSQKObpyY8e516389g5PkeVJpWCAO3n4xnwh64yPPMwhfLlr_s0UXizqPVfXler71HjolRIBAJ_XD7O1q2F1gR8HBC8sX1DJtoBiKYPs-/s72-c/BBB75AC2-20D0-4524-9611-259643615BCC_w408_r1_s.jpg
Ameer
https://ameeryau.blogspot.com/2019/06/masu-hana-talakawa-jin-dadin-gwamnatina.html
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/2019/06/masu-hana-talakawa-jin-dadin-gwamnatina.html
true
2994989324915487916
UTF-8
Loaded All Posts Not found any posts VIEW ALL Readmore Reply Cancel reply Delete By Home PAGES POSTS View All RECOMMENDED FOR YOU LABEL ARCHIVE SEARCH ALL POSTS Not found any post match with your request Back Home Sunday Monday Tuesday Wednesday Thursday Friday Saturday Sun Mon Tue Wed Thu Fri Sat January February March April May June July August September October November December Jan Feb Mar Apr May Jun Jul Aug Sep Oct Nov Dec just now 1 minute ago $$1$$ minutes ago 1 hour ago $$1$$ hours ago Yesterday $$1$$ days ago $$1$$ weeks ago more than 5 weeks ago Followers Follow THIS PREMIUM CONTENT IS LOCKED STEP 1: Share to a social network STEP 2: Click the link on your social network Copy All Code Select All Code All codes were copied to your clipboard Can not copy the codes / texts, please press [CTRL]+[C] (or CMD+C with Mac) to copy